Line 80: | Line 80: | ||
| | | | ||
# [[for instance]]: [[alal misali]] | # [[for instance]]: [[alal misali]] | ||
|- | |||
|10 | |||
|However, the recent Al Aqsa Flood attack jolted international media out of their stupor and once again positioned the Palestinian issue at the forefront of both regional and international discourse. | |||
|Amma harin na 7 ga watan Oktoba na kwanan nan, ya farkar da kafofin watsa labarai na duniya daga barcinsu, sannan ya sake maido da batun Falasdinawa gaba-gaba a tattaunawar yankin da ta ma duniya bakiɗaya. | |||
| | |||
|- | |||
|11 | |||
|'''Increasing solidarity with Palestinians''' | |||
|'''Ƙaruwar goyon bayan Falasdinawa''' | |||
| | |||
|- | |||
|12 | |||
|Israel’s response to the Al Aqsa Flood attack has involved extensive, indiscriminate destruction, with concerns being increasingly raised around the world that it is committing ethnic cleansing and genocide. | |||
|Martanin da Isra'ila ta mayar a kan harin na 7 ga watan Oktoba, ya ƙunshi mummunan ta'adi kuma mara iyaka, inda ake ci gaba da nuna damuwa a faɗin duniya, game da cewa, tana aikata kisan ƙare-dangi da kisan-kiyashi ne. | |||
| | |||
|- | |||
|13 | |||
| | |||
| | |||
| | |||
|} | |} | ||
==Other Parallel TRT Articles== | ==Other Parallel TRT Articles== |