Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Quran/67: Difference between revisions

Category page
Tags: Mobile edit Mobile web edit
Tags: Mobile edit Mobile web edit
Line 66: Line 66:
Ita ce Sura ta saba'in da shida (76) a jerin saukar surorin Alkur'ani, ta sauka bayan 'Suratul Mu'uminuna'kafin 'Suratul Hakka'.
Ita ce Sura ta saba'in da shida (76) a jerin saukar surorin Alkur'ani, ta sauka bayan 'Suratul Mu'uminuna'kafin 'Suratul Hakka'.

4. Adadin Ayoyinta:
====4. Adadin Ayoyinta:====

Ayoyinta talatin ne (30), amma a lissafin mutanen Hijaz talatin da daya ne (31).
Ayoyinta talatin ne (30), amma a lissafin mutanen Hijaz talatin da daya ne (31).

5. Falalarta:
====5. Falalarta====:

An karbo daga Abu Huraira () ya ce: Manzon Allah (3)ya ce: "Lalle akwai wata Sura a cikin littafin Allah mai ayoyi talatin, ta yi wa wani mutum ceto a wurin Allah har sai da aka gafarta masa." [Ahmad #7975 da Abu Dawud #1400 da Tirmizi #3111 da Ibn Maja #3786].

Line 76: Line 76:
An karbo daga Abdullahi dan Mas'ud (5) ya ce: Manzon Allah () ya ce: "Suratu Tabaraka ita ce mai hana azabar kabari." [Dubi Al-Bani, Assahiha #1140].
An karbo daga Abdullahi dan Mas'ud (5) ya ce: Manzon Allah () ya ce: "Suratu Tabaraka ita ce mai hana azabar kabari." [Dubi Al-Bani, Assahiha #1140].

6. Babban Jigonta:
====6. Babban Jigonta:====

Tana karantar da sanin Kudurar Allah da cikar mulkinsa da faffadan iliminsa don cusa wa mutane girmama Allah da tsoron azabarsa.
Tana karantar da sanin Kudurar Allah da cikar mulkinsa da faffadan iliminsa don cusa wa mutane girmama Allah da tsoron azabarsa.

7. Daga Cikin Abubawan Da Ta Kunsa Akwai:
====7. Daga Cikin Abubawan Da Ta Kunsa Akwai:====

Sanar da muminai girman mulkin Allah (s) da jan hankalinsu a kan su lura da manyan halittunsa masu nuna cikakkiyar hikimarsa da gwanintarsa.
# Sanar da muminai girman mulkin Allah (s) da jan hankalinsu a kan su lura da manyan halittunsa masu nuna cikakkiyar hikimarsa da gwanintarsa.
 
# Fadakarwa game da hikimar halittar rayuwa da mutuwa, watau don jarraba ayyukan mutane a gane masu kyawawan ayyuka da masu munanan ayyuka.
Fadakarwa game da hikimar halittar rayuwa da mutuwa, watau don jarraba ayyukan mutane a gane masu kyawawan ayyuka da masu munanan ayyuka.
# Gargadin mutane game da makircin shaidanu da guje wa aukawa wutar Jahannama tare da su.
 
# Fadakar da mutane game da cewa tsira daga azabar Jahannama ta tattaru ne a cikin bin Manzon Allah (3), asara kuwa tana tare da karyata shi.
Gargadin mutane game da makircin shaidanu da guje wa aukawa wutar Jahannama tare da su.
# Tunatar da mutane baiwar da Allah (c) ya yi musu ta halittar sammai da kasa da ni'imomin da ya sanya a cikinsu.
 
# Tsoratar da mutane cewa Allah (C) yana da ikon ya rushe tsarin tafiyar sama da kasa, sai mutane su wayi gari cikin dimuwa da wahala, amma bai yi haka ba don ya tabbatar musu da ni'imarsa.
Fadakar da mutane game da cewa tsira daga azabar Jahannama ta tattaru ne a cikin bin Manzon Allah (3), asara kuwa tana tare da karyata shi.
# Tsoratar da mushirikai su guji kafirce wa ni'imomin Allah da yin izgili da alkawarinsa, domin azabarsa kusa take, za kuma ta riske su.
 
Tunatar da mutane baiwar da Allah (c) ya yi musu ta halittar sammai da kasa da ni'imomin da ya sanya a cikinsu.
 
Tsoratar da mutane cewa Allah (C) yana da ikon ya rushe tsarin tafiyar sama da kasa, sai mutane su wayi gari cikin dimuwa da wahala, amma bai yi haka ba don ya tabbatar musu da ni'imarsa.
 
Tsoratar da mushirikai su guji kafirce wa ni'imomin Allah da yin izgili da alkawarinsa, domin azabarsa kusa take, za kuma ta riske su.

==Theme and Subject Matter==
==Theme and Subject Matter==