More actions
Line 8: | Line 8: | ||
# bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa | # bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa | ||
#: Bikin '''suna''' <> Naming ceremony | #: Bikin '''suna''' <> Naming ceremony | ||
# shahara ([[famous]], [[reputation]]) | # [[shahara]] ko/or [[mashahuri]] ([[famous]], [[reputation]]) | ||
#: [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] ya yi '''suna''' wajen harkar [http://hausafilms.tv/start fina-finai]. | #: [http://hausafilms.tv/actor/ali_nuhu Ali Nuhu] ya yi '''suna''' wajen harkar [http://hausafilms.tv/start fina-finai]. | ||
# [[isimi]] (na kalma) | # [[isimi]] (na kalma) |
Revision as of 12:06, 10 August 2015
Hausa
Suna (n, m)
- kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu.
- Kana da suna? <> Do you have a name?
- adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya
- Audu ya sa wa motarsa suna.
- bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
- Bikin suna <> Naming ceremony
- shahara ko/or mashahuri (famous, reputation)
- Ali Nuhu ya yi suna wajen harkar fina-finai.
- isimi (na kalma)
English
Noun
- A name is what a person, place, or thing is called or how it is identified.
- My name is Jack.