Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/7: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 5: Line 5:
</big>
</big>

Huwa allathee anzala AAalayka alkitaba minhu ayatun muhkamatun hunna ommualkitabi waokharu mutashabihatun faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu ibtighaa alfitnati wabtighaata/weelihi wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allahuwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina wama yaththakkaruilla oloo al-albab
Huwa allathee anzala AAalayka alkitaba minhu ayatun muhkamatun hunna ummul kitabi waokharu mutashabihatun faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu ibtighaa alfitnati wabtighaata/weelihi wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allahuwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina wama yaththakkaruilla oloo al-albab
— Transliteration
— Transliteration

Line 26: Line 26:
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye – wanda sune makakafan ainihin littafin – da kuma wasu ayoyi masu yawan ma’na ko ayoyi masu kama da juna. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma’na don su birkita da tawilin shi. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula.
Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye]]-gewaye – wanda sune makakafan ainihin littafin – da kuma wasu ayoyi masu yawan ma’na ko ayoyi masu kama da juna. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma’na don su birkita da tawilin shi. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula.

Line 32: Line 32:
Shi ne ya saukar maka da Littafi, cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu, su ne ginshikin Littafi, kuma akwai waɗansu masu ma'anoni iri-iri. Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, don neman fitina, da neman yi masa tawili, alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula.

[https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]
[https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]
 
==Segmented==
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu
# He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book,
# He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book,
Line 44: Line 44:
# in it are verses [that are] [[precise]] -  
# in it are verses [that are] [[precise]] -  
# daga cikinsa akwai ãyõyi [[bayyanannu]],  
# daga cikinsa akwai ãyõyi [[bayyanannu]],  
# a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye –  
# a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] –  
# cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu,  
# cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]],
 
# hunna ummul kitabi
# they are the foundation of the Book
# they are the [[foundation]] of the Book
# su ne [[mafi yawan]] Littãfin,
# wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin
# su ne [[ginshikin]] Littafi,

==3:7 Audio==
==3:7 Audio==