More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 26: | Line 26: | ||
==Segmented== | ==Segmented== | ||
# Rabbana innaka jamiAAu anna sili yawmin la rayba feehi | # Rabbana innaka jamiAAu anna sili yawmin la rayba feehi | ||
# Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt. | # Our Lord! You will certainly gather all [[humanity]] for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt. | ||
# Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt. | # Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt. | ||
# Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, | # Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, | ||
# “Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa. | # “Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da [[makawa]]. | ||
# ‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita. | # ‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka [[tattara]] mutane [[guri]] ɗaya, a ranar da ba [[kokwanto]] game da ita. | ||
# inna Allaha la yukhlifu almeeAAad | # inna Allaha la yukhlifu almeeAAad | ||
# Surely Allah does not break His promise. | # Surely Allah does not break His promise. | ||
# Indeed, Allāh does not fail in His promise. | # Indeed, Allāh does not fail in His promise. | ||
# Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari. | # Lalle ne Allah bã Ya [[saɓawar|sãɓãwar]] lõkacin alkawari. | ||
# ALLAH ba Ya taba karya alkawari.” | # ALLAH ba Ya taba karya alkawari.” | ||
# Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’ | # Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’ |
Revision as of 22:22, 23 April 2024
Quran/3/8 > Quran/3/9 > Quran/3/10
رَبَّنَآ إِنَّكَ جَامِعُ ٱلنَّاسِ لِيَوْمٍۢ لَّا رَيْبَ فِيهِ ۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُخْلِفُ ٱلْمِيعَادَ ٩
Rabbana innaka jamiAAu annasiliyawmin la rayba feehi inna Allaha layukhlifu almeeAAad — Transliteration
Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt. Surely Allah does not break His promise.”
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt. Indeed, Allāh does not fail in His promise." — Saheeh International
Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari.
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
“Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa. ALLAH ba Ya taba karya alkawari.” --Masjid Tucson
‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita. Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’ [1]
Segmented
- Rabbana innaka jamiAAu anna sili yawmin la rayba feehi
- Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt.
- Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt.
- Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi,
- “Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa.
- ‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita.
- inna Allaha la yukhlifu almeeAAad
- Surely Allah does not break His promise.
- Indeed, Allāh does not fail in His promise.
- Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari.
- ALLAH ba Ya taba karya alkawari.”
- Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’
3:9 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: