More actions
Created page with "Quran/3/15 > Quran/3/16 > Quran/3/17 <html><img width=100% align=right src="https://legacy.quran.com/images/ayat_retina/3_16.png"/></html>{{-}} <big> ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ رَبَّنَآ إِنَّنَآ ءَامَنَّا فَٱغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ١٦ </big> Allatheena yaqooloona rabbanainnana amanna faghfir lana thunoobanawaqina AAathaba annar — Transliteration..." |
No edit summary |
||
Line 17: | Line 17: | ||
Waɗanda suke cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana [[zunuban]]mu kuma Ka tsare mu daga azãbar wuta." | Waɗanda suke cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana [[zunuban]]mu kuma Ka [[tsare]] mu daga azãbar wuta." | ||
— Hausa Translation (Abubakar Gumi) | — Hausa Translation (Abubakar Gumi) | ||
Latest revision as of 22:20, 1 May 2024
Quran/3/15 > Quran/3/16 > Quran/3/17
ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ رَبَّنَآ إِنَّنَآ ءَامَنَّا فَٱغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ١٦
Allatheena yaqooloona rabbanainnana amanna faghfir lana thunoobanawaqina AAathaba annar — Transliteration
who pray, “Our Lord! We have believed, so forgive our sins and protect us from the torment of the Fire.”
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Those who say, "Our Lord, indeed we have believed, so forgive us our sins and protect us from the punishment of the Fire,"
— Saheeh International
Waɗanda suke cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azãbar wuta."
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
Wanda suka ce, "Ubangijinmu, mun yi imani, don haka Ka gafarta mana zunuban mu, kuma Ka tsare mu daga azabar wuta."
--Masjid Tucson
Waɗanda ke cewa, ‘Ubangijinmu, hakika, mun ba da gaskiya, Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka tserar da mu daga azabar Wuta.’ [1]
Su ne wadanda suke cewa: "Ya Ubangijinmu, lalle mu mun yi imani, don haka Ka gafarta mana zunubanmu, kuma Ka tserar da mu daga azabar wuta." --Rijiyar Lemo
Segmented
3:16 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: