No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
[[Quran/3]] > [[Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir]] > [[Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir2]] | |||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 100-101 na Surar Ali Imran == | == Tarjama Da Tafsirin ayoyin 100-101 na Surar Ali Imran == | ||
# Ya ku wadanda suka yi imani, idan kuka bi wani bangare na wadanda aka ba wa Littafi, to za su mayar da ku kafirai bayan imaninku. --Quran/3/100 | # Ya ku wadanda suka yi imani, idan kuka bi wani bangare na wadanda aka ba wa Littafi, to za su mayar da ku kafirai bayan imaninku. --Quran/3/100 |