Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 24: Line 24:
# Kuma duk abin da yake cikin sammai da kasa na Allah ne. Kuma zuwa ga Allah ne ake mayar da duk al'amura. --Quran/3/109
# Kuma duk abin da yake cikin sammai da kasa na Allah ne. Kuma zuwa ga Allah ne ake mayar da duk al'amura. --Quran/3/109


A wadannan ayoyi, Allah SWT yana umartar bayinsa muminai  
A wadannan ayoyi, Allah SWT yana umartar bayinsa muminai da su ji tsoronsa gwargwadon ikonsu, sannan su ci gaba da rike wannan addini ƙam-ƙam har mutuwa ta zo musu. Kuma lalle su haɗa kansu, su zama abu guda a kan gaskiya, su taru su riƙe igiyar Allah, wadda ita ce Alƙur'anin da Manzo ya zo musu da shi da sunnarsa; kada su yarda su rarrabu.
 
An karbo daga Abu Huraira ya ce: Annabi ya ce: 
 
"Lalle Allah ya [[yarje]] muku abubuwa uku (3), kuma ya ƙi muku abubuwa uku. Ya yarje muku da ku bauta masa, kuma kada ku haɗa komai da shi, kuma duk ilahirinku ku yi riƙo da igiyar Allah, kada ku rarrabu, kuma ya ƙi muku bin jita-jita da yawan tambaya da ɓarnata dukiya." [Muslim #1715] 
 
Abu Huraira reported Allah's Messenger (ﷺ) as saying:
 
Verily Allah likes three things for you and He disapproves three things for you. He is pleased with you that you worship Him and associate nor anything with Him, that you hold fast the rope of Allah, and be not scattered; and He disapproves for you irrelevant talk, persistent questioning ane the wasting of wealth. https://sunnah.com/muslim:1715a


[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]