Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 64: Line 64:


'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Ayar
# Ayar farko tana nuna falalar sahabban Annabi da fifikonsu a cikin wannan al'umma. Duk da cewa ayar ta hada har da sauran muminai wadanda suka zo bayan sahabbai, sai dai sahabban ne aka fara fuskanta da ita, shi ya sa suka fi cancanta da ita. Sannan siffar umarni da kyakkyawan aiki, da hana mummunan aiki da siffar umarni da kyakkyawan aiki, da hana mummunan aiki da siffar imani da Allah, duk sun fi bayyana tare da sahabbai fiye da sauran muminai da za su zo bayansu. An karbo daga Abdullahi dan Abbas ya ce,  Manzon Allah ya ce: "Mafi alherin mutane su ne na ƙarnina, sannan wadanda suke bi musu, sannan wadanda suke bi musu..." [Bukhari #3651] The Prophet (ﷺ) said, "The best people are those living in my generation, and then those who will follow them, and then those who will follow the latter. Then there will come some people who will bear witness before taking oaths, and take oaths before bearing witness." (Ibrahim, a sub-narrator said, "They used to beat us for witnesses and covenants when we were still children.") https://sunnah.com/bukhari:3651
# Ya kamata al'ummar Musulmi su
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]