No edit summary |
No edit summary |
||
Line 117: | Line 117: | ||
An karbo daga Abu Sa'id Alkhudiri (rA) ya ce, | An karbo daga Abu Sa'id Alkhudiri (rA) ya ce, | ||
Annabi SAW ya ce: "Babu wani annabi da Allah ya taba aiko shi, ko wani halifa da Allah ya ba shi halifanci, face yana da kashi biyu na masu ba shi shawara; kashin farko suna umartar sa da kyakkyawan aiki, suna kwadaitar da shi a kai; kashi na biyu kuwa suna umatarsa da sharri, kuma suna kwadaitar da shi a kan aikata shi. To tsararre shi ne wanda Allah ya tsare. [Bukhari #7198] | Annabi SAW ya ce: "Babu wani annabi da Allah ya taba aiko shi, ko wani [[halifa]] da Allah ya ba shi [[halifanci]], face yana da kashi biyu na masu ba shi shawara; kashin farko suna umartar sa da kyakkyawan aiki, suna kwadaitar da shi a kai; kashi na biyu kuwa suna umatarsa da sharri, kuma suna [[kwadaitar]] da shi a kan aikata shi. To tsararre shi ne wanda Allah ya tsare. [Bukhari #7198] | ||
Narrated Abu Sa`id Al-Khudri: | Narrated Abu Sa`id Al-Khudri: | ||
The Prophet (ﷺ) said, "Allah never sends a prophet or gives the Caliphate to a Caliph but that he (the prophet or the Caliph) has two groups of advisors: A group advising him to do good and exhorts him to do it, and the other group advising him to do evil and exhorts him to do it. But the protected person (against such evil advisors) is the one protected by Allah.' " https://sunnah.com/bukhari:7198 | The Prophet (ﷺ) said, "Allah never sends a prophet or gives the [[Caliphate]] to a [[Caliph]] but that he (the prophet or the Caliph) has two groups of advisors: A group advising him to do good and exhorts him to do it, and the other group advising him to do evil and [[exhorts]] him to do it. But the protected person (against such evil advisors) is the one protected by Allah.' " https://sunnah.com/bukhari:7198 | ||
Sannan Allah ya bayyana wani abu da ya wajaba muminai su yi hattara da shi dangane da sha'anin kafirai da munafukai; | Sannan Allah ya bayyana wani abu da ya wajaba muminai su yi hattara da shi dangane da [[sha'anin]] kafirai da [[munafukai]]; | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |