No edit summary |
No edit summary |
||
Line 134: | Line 134: | ||
# Aiki da luwa da amfani da hankali wajen la'akari da ayoyin Allah, shi ne hanyar samun ilimi da waywa. | # Aiki da luwa da amfani da hankali wajen la'akari da ayoyin Allah, shi ne hanyar samun ilimi da waywa. | ||
# Duk sa'adda mutum ya zama mai zurfin hankali ne; to ya fi fahimtar ayoyin Allah. | # Duk sa'adda mutum ya zama mai zurfin hankali ne; to ya fi fahimtar ayoyin Allah. | ||
# Gargadi ga muminai | # Gargadi ga muminai a kan haɗarin shugabantar da Yahudawa da Nasara a kan wani al'amarinsu na jagoranci. Domin su mutane ne da ba za su taƙaita ba wajen aikata wa Musulmi mugunta duk sanda suka samu dama. Kuma duk wani abin baƙin ciki da zai sami muminai to su za su yi farin ciki da shi ne; duk kuma wani abu na farin ciki da zai sami muminai to su baƙin ciki za su yi da shi. To irin waɗannan ta yaya muminai za su danƙa ragamar shugabancinsu a hannunsu? | ||
# Maƙiyanmu ba za su gaji da shirya mana makirci da sharri ba; to maganin wannan kawai shi ne haƙuri da taƙawa. Mu yi haƙuri wajen aikata duk wani umarni da aka ba mu, da guje wa duk wani abu da aka hana mu. Duk wanda ya yi haƙuri ya ji tsoron Allah; to yana ƙarƙashin kulawar Ubangijinsa, babu makircin da zai cutar da shi. | |||
# A ƙarƙashin aya ta [[Quran/3/120|3:120]], malamai suka fitar da ƙa'ida game da maƙiyi, suka ce shi ne wanda yake farin ciki da abin da ya baƙanta maka, yake baƙin ciki da abin da ya faranta maka. When you ˹believers˺ are touched with good, they grieve; but when you are afflicted with evil, they rejoice. ˹Yet,˺ if you are patient and mindful ˹of Allah˺, their schemes will not harm you in the least. Surely Allah is Fully Aware of what they do. | |||
Tarjama Da Tafsirin ayoyin 121-129 | |||
# Kuma | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |