No edit summary |
No edit summary |
||
Line 142: | Line 142: | ||
# Tuna lokacin da wadansu kungiyoyi guda biyu daga cikinku suka yi niyyar su ja da baya, amma Allah ne Majibincin lamarinsu. Sai muminai su dogara ga Allah kadai. --Quran/3/122 | # Tuna lokacin da wadansu kungiyoyi guda biyu daga cikinku suka yi niyyar su ja da baya, amma Allah ne Majibincin lamarinsu. Sai muminai su dogara ga Allah kadai. --Quran/3/122 | ||
# Kuma tabbas hakika Allah Ya taimake ku a (yakin) Badar, alhalin kuna raunana, to ku ji tsoron Allah don ku zamanto masu godiya a gare Shi. --Quran/3/123 | # Kuma tabbas hakika Allah Ya taimake ku a (yakin) Badar, alhalin kuna raunana, to ku ji tsoron Allah don ku zamanto masu godiya a gare Shi. --Quran/3/123 | ||
# Ka tuna lokacin da kake ce wa muminai: | # Ka tuna lokacin da kake ce wa muminai: "Shin bai ishe ku ba idan Ubangijinku Ya kawo muku agajin mala'iku dubu uku wadanda za a saukar da su (daga sama). --Quran/3/124 | ||
# Haka ne, idan har za ku yi hakuri, kuma ku yi taqawa, kuma (kafirai) suka auko muku cikin gaggawa a wannan lokacin, to Ubangijinku zai ƙaro muku agaji da mala'iku dubu biyar masu alamomi. --Quran/3/125 | |||
# Kuma Allah bai sanya wannan ba | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |