Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 220: Line 220:
# Dalilin ambaton 'ninkin-ba-ninkin' a lamarin riba, saboda abin da yake faruwa ke nan a lokacin da ayar take sauka. Domin mutum a lokacin yakan ba wa wani bashi amma da kari, shi kuma sai ya biya shi a lokacin da suka kayyade a tsakaninsu. Idan lokacin biya ya yi ba shi da abin da zai biya, sai mai kudin ya kara masa lokaci, tare da kara masa wani kudin na riba a kan na da, da haka, da haka har ribar ta ninnika uwar kudin. Shi ne ya sa Allah ya yi bayanin abin da yake faruwa, ba wai ana nufin riba ba za ta zama haramun ba sai ta zama ninkin-ba-ninkin, kamar yadda wasu suke da'awa. Riba haramun ce komai karancinta, kamar yadda Allah ya bayyana a Suratul Baqara, aya ta 287 [[Quran/2/287]].

# Bayanin an riga an halicci wutar Jahannama, tana nan an tanade ta domin kafirai masu dawwama a cikinta har abada. Amma Musulmai masu sabon Allah, su za su shige ta ne a yi musu azaba gwargwadon laifuffukansu, sannan a fitar da su daga cikinta.

== '''Tarjama Da Tafsirin Aya Ta (133-136)''' ==
# Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman kuma Aljanna wadda fadinta yake daidai da sammai da kasa, an yi tanadinta domin masu taqawa. --Quran/3/133
#

[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]