No edit summary |
|||
Line 224: | Line 224: | ||
# Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman kuma Aljanna wadda fadinta yake daidai da sammai da kasa, an yi tanadinta domin masu taqawa. --Quran/3/133 | # Kuma ku yi gaggawa zuwa ga neman gafara ta musamman kuma Aljanna wadda fadinta yake daidai da sammai da kasa, an yi tanadinta domin masu taqawa. --Quran/3/133 | ||
#Su ne wadanda suke ciyarwa a cikin halin yalwa da halin kunci, kuma masu boye fushi kuma masu yin afuwa ga mutane. Allah kuwa Yana son masu kyautatawa. --Quran/3/134 | |||
#Su ne kuma wadanda idan sun aikata mummunan aiki, ko suka zalunci kansu, [[nan take]] sai suka tuna da Allah, sai su nemi gafarar zunubansu. Wane ne kuwa mai gafarar zunubbai in ba Allah ba? Kuma ba sa zarcewa a kan abin da suka yi, alhali suna sane. --Quran/3/135 | |||
# | # | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |