Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 338: Line 338:
|Annabi SAW ya [[ajiye]] wasu [[maharba]] a kan wani dutse, ya [[shugabantar]] musu da wani sahabi ana kiran sa Abdullahi [[dan]] Jubai rA, ya kuma fada musu cewa:
|Annabi SAW ya [[ajiye]] wasu [[maharba]] a kan wani dutse, ya [[shugabantar]] musu da wani sahabi ana kiran sa Abdullahi [[dan]] Jubai rA, ya kuma fada musu cewa:
|-
|-
|
|3
|"Do not leave this place; if you should see us [[conquering]] the enemy, do not leave this place, and if you should see them conquering us, do not (come to) help us,"
|"Kada ku bar [[wurare]]<nowiki/>nku ko da kuwa kun ga mu ne muka yi [[galaba]] a kansu ko kuma kun ga sun  yi galaba a kanmu, to kada ku [[taho]] [[taimaka]] mana."
|-
|4
|
|
|
|
|}
|}
Wannan jarraba ce da Allah swt ya yi wa muminai don ya bambance mai biyayya daga cikinsu da wanda ya fanɗare.
Wannan jarraba ce da Allah swt ya yi wa muminai don ya bambance mai biyayya daga cikinsu da wanda ya fanɗare. To amma kuma Allah ya ce ya yafe musu, domin haka yake yin falalarsa ga muminai.
 
Sannan Allah ya ci gaba da tunatar da su lokacin da suka fita a guje ba mai waiwayen wani, lokacin kuma Annabi SAW yana ta kiran su, yana neman su da su tsaya su daina gudu; to amma ina, sun bar shi a bayansu, ba sa amsa kiransa, sai a sakamakon haka Allah ya jefa musu wani bakin ciki a zukatansu, inda aka baza jita-jitar cewa an kashe Annabi SAW. Wannan ya zarce sauran ababen bakin cikin da ya same su a wannan ranar, na rashin samun nasara ko ganima, da kashe wasu daga cikinsu, da yi wa wasu rauni.
 
Bayan wannan bakin ciki ne sai kuma Allah swt ya saukar wa muminai nutsuwa, har wasu daga cikinsu suka rika gyangyadi. An karbo daga Anas dan Malik rA ya ce: Abu Dalhata rA ya ce:
 
"Na daga kai na ranar yakin Uhudu na [[duba]], kowa na gani a ranar [[gyangyadi]] yake ta bayan [[garkuwar|garkuwarsa]], shi ya sa Allah swt ya saukar da fadarsa: "Sannan ya saukar muku da aminci bayan [[damuwar]] da kuka sami kanku a ciki, har gyangyadi ya rika lullube wasu daga cikinku." [Tirmizi #3007].  


Narrated Anas: that Abu Talhah said: "I raised my head to [[look around]][https://en.wiktionary.org/wiki/look_around] on the Day of Uhud, and there was not one of them that day except that he was [[swaying]] under his [[shield]] due to [[drowsiness]]. Allah said about that: Then He sent down upon you - after the [[distress]] - a [[slumber]] of security (3:154).


Wasu kuwa suka kasa samun nutsuwa suna tunanin kada a kashe su, wadannan su ne munafukai, wadanda suka rika yi wa Allah mummunan zato suna cewa, ba zai taimaka wa muminai da nasara ba.


pg454
pg455
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]