No edit summary |
No edit summary |
||
Line 356: | Line 356: | ||
Narrated Anas: that Abu Talhah said: "I raised my head to [[look around]][https://en.wiktionary.org/wiki/look_around] on the Day of Uhud, and there was not one of them that day except that he was [[swaying]] under his [[shield]] due to [[drowsiness]]. Allah said about that: Then He sent down upon you - after the [[distress]] - a [[slumber]] of security (3:154). | Narrated Anas: that Abu Talhah said: "I raised my head to [[look around]][https://en.wiktionary.org/wiki/look_around] on the Day of Uhud, and there was not one of them that day except that he was [[swaying]] under his [[shield]] due to [[drowsiness]]. Allah said about that: Then He sent down upon you - after the [[distress]] - a [[slumber]] of security (3:154). | ||
Wasu kuwa suka kasa samun nutsuwa suna tunanin kada a kashe su, wadannan su ne munafukai, wadanda suka rika yi wa Allah mummunan zato suna cewa, ba zai taimaka wa muminai da nasara ba. | Wasu kuwa suka kasa samun nutsuwa suna tunanin kada a kashe su, wadannan su ne munafukai, wadanda suka rika yi wa Allah mummunan zato suna cewa, ba zai taimaka wa muminai da nasara ba. Wannan kuwa zato ne irin na jahilai wadanda ba su san Allah ba. Har ma ta kai suna cewa, su tilas ce ta sa suka fito wannan yakin, don maganar ba a hannunsu take ba, da a hannunsu take da ba a fito ba. Sai Allah swt ya umarci Annabinsa ya mayar musu da martini da cewa, ai duk al'amura suna hannun Allah swt ne shi kadai. | ||
Sannan Allah swt ya ci gaba da bayyana siffofin munafukai da cewa, suna boye wani abu a ransu wanda ba sa bayyana shi ga Annabi SAW, watau maganar da suke yi a tsakaninsu cewa, da a ce suna da zabi a kan fitowa wannan yaki, da ba su zabi fitowa daga Madina ba, kuma da yanzu ba a kashe kowa ba. Sai Allah swt ya umarci Annabinsa ya fada musu cewa, ai ko da suna gidajensu ba su fito wurin yaki ba, da sai wadanda Allah ya rubuta mutuwarsu sun fito zuwa inda za su mutu, don haka ya kamata su san da cewa, daga Allah ne qaddara fitowarsu take, ba daga gare su ba, kuma Allah swt ya yi haka ne don ya jarraba abin da yake cikin zukatansu, ya fito da mai kyau da marasa kyau. Kuma Allah ya san abin da bayinsa suke boyewa a zukatansu, zai yi wa kowa hisabi gwargwadon aikinsa. | |||
Sai kuma Allah swt ya bayyana cewa, gudun da wasu sahabbai suka yi daga fagen yaki a wannan rana, ai Shaidan ne ya ingiza su ciki, kuma ya sami wannan damar ne a kansu saboda wasu laifuffukansu, amma duk da haka Allah swt ya ce ya yafe musu. Allah kuma mai yawan gafara ne, mai yawan hakuri. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Gargadi ga muminai da kada su sake su biye ma ta makiyansu kafirai; wannan zai sa su yi ta jan su a hankali har su kai su ga yin ridda su bar Musulunci. | |||
# Gargadi game da yin shirka, wadda ita ce ke janyo bala'i a duniya da lahira. Kuma masu yin shirka koyaushe a tsorace suke, kuma za su gamu da azabar lahira ne. | |||
# Jayayya da sabon Allah swt suna daga cikin abubuwan da ke jawo rashin cin nasara. | |||
# Kwadaitarwa a kan hadin kai tsakanin Musulmi. | |||
# Wajibi jagoran mayaqa ya zama jarumi, marasa tsoro, wanda zai yi kokarin tattaro mayaqansa idan an sami matsalar da ta sa wasu daga cikinsu suka gudu daga fagen yaki. | |||
# Bayyana jarumtar Annabi SAW a fagen yaki da rashin tsoronsa ga abokan gaba. | |||
# Mutum ya saba wa Allah bayan wata ni'ima da ya yi masa, ya fi girma da tsanani fiye da wanda ya yi sabo ba cikin ni'ima ba, shi ya sa Allah SWT ya ce: "Kuma daga karshe kuka saɓa bayan ya nuna muku abin da kuke so." | |||
# Sahabbai ba ma'asumai ne ba; sukan yi laifi, sai dai sukan gaggauta tuba, Allah swt kuma yana yafe musu. | |||
# Tarbiyantar da muminai a kan cewa, kada su rika nuna damuwa a kan wata jarrabawa da ta same su. Domin abin da Allah swt ya qaddara faruwarsa shi ne yake faruwa, kuma bakin ciki ba ya dawo da abin da aka rasa, sai dai ya qara wa bawa wani sabon bala'in, domin zai hana shi aikata komai na maslahar rayuwarsa. | |||
# Allah yana duba zukatan bayinsa ne. Duk sa'adda zuciya ta gyaru; to aiki ma zai gyaru, amma idan ta bace, to aikin ma sai ya bace. | |||
# Babu wanda zai iya kauce wa qaddara, kowane irin mataki kuwa zai dauka. | |||
# Aikata zunubi yakan jawo wani zunubin, kamar yadda aikata alheri yakan haifar da wani alheri a bayansa. | |||
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 156-158 na Surar Ali Imran == | |||
# 156) Ya ku wadanda suka yi imani, kada ku kasance kamar wadanda suka kafirta, kuma suka rika fada wa 'yan'uwansu yayin da suka yi tafiya a bayan qasa, ko kuma suka kasance mayaqa: "In da sun kasance tare da mu, ai da ba su mutu ba, kuma da ba a kashe su ba," don Allah Ya sanya waccan (maganar) ta zamo nadama a cikin zukatansu. Kuma Allah Shi ne Mai rayawa, kuma Shi ne Mai kashewa. Kuma Allah Mai ganin abin da kuke aikatawa ne. | |||
# Kuma | |||
pg455 | pg455 | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |