Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 458: Line 458:
## Hana shugaba yin mulkin kama-karya.
## Hana shugaba yin mulkin kama-karya.
## Koya wa mutane yadda za su gudanar da al'amuransu, su sami gogewa a kai.
## Koya wa mutane yadda za su gudanar da al'amuransu, su sami gogewa a kai.
#Haramun ne
## Koyar da tawali'u wajen neman shawara. Domin duk shugaban da yake neman shawara a kan lamuransa, wannan yana nuna shi mai tawali'u ne.
## Motsa kuzarin al'umma. Yayin da za su ga ana neman shawararsu wannan zai kara musu  kuzari a kan ayyukan alheri.
## Idan ra'ayoyi daban-daban suka hadu tare da kyakkyawar niyya, sau tari akan dace da daidai. Domin mutum shi kadai zai iya hango maslahar wani al'amari, amma ya kasa gano barnar da ke cikinsa, musamman ma idan idonsa ya rufe wajen son wannan abu; to amma bayan an yi shawara sai a gane duk abin da ke ciki na maslaha da na barna.
## Idan an gudanar da kowane abu ta hanyar shawara, to ba za a sami rarrabuwar jama'a ba, domin karbabbun mutane masu gaskiya da gogewa a cikin al'amura, su ne ake neman shawararsu.
#Haramun ne wani ya ci amanar wani, ko ya saci dukiyarsa. Kebance Annabi SAW da ambato a qira'ar da aka ce: "Bai kamata ba a ci amanar wani annabi...", yana nuna duk sanda wanda aka yi wa laifin ya zamanto babban mutum ne mai daraja, to laifin ya fi girma da tsanani. Manzon Allah SAW shi ne mafificin halitta, don haka yi masa laifi ya fi tsanani da muni. Sannan kuma shi Annabi SAW ana yi masa wahayi lokaci bayan lokaci, don haka duk wanda ya ha'ince shi, to wahayi na iya sauka nan take ya tona asirin mai ha'incin tun a duniya, baya ga azabar lahira idan ya mutu bai tuba ba. Sannan kuma Musulmi a lokacin suna cikin matsanancin talauci, don haka ha'inci a sannan yake da matukar muni.
#Dogaro ga Allah yana nufin mutum ya rike sabubba tare da mayar da al'amarinsa ga Allah.
#Idan mutum ya bi dukkan hanyoyi da suka cancanta wajen neman wani abu ko aikata wani abu, sannan ya nemi taimakon Allah ta hanyar dogaro gare shi, to kada ya tsaya kai-komo wajen zartar da abin da ya yi kuduri, ta yadda al'amarinsa zai zamar masa damuwa da rashin kwanciyar hankali.
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 162-168 na Surar Ali Imran ==
# 162) 


pg464
 
pg462
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]