Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir2: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 508: Line 508:
|-
|-
|2
|2
|Allah put their [[spirits]] in the crops of green birds which go down to the rivers of Paradise
|Allah put their [[spirits]] in the [[crops]] of [[green]] [[birds]] which go down to the [[rivers]] of Paradise
|sai Allah ya sanya rayukansu a cikin cikkunan wasu korayen tsuntsaye, suna zuwa koramun Aljanna
|sai Allah ya sanya rayukansu a cikin [[cikkunan]] wasu [[korayen]] [[tsuntsaye]], suna zuwa [[koramun]] Aljanna
|-
|-
|3
|3
|eat its fruit and nestle in lamps of gold in the shade of the Throne.
|eat its [[fruit]] and nestle in [[lamps]] of gold in the [[shade]] of the Throne.
|suna sha, kuma suna cin kayan marmarinta, sannan su koma ga wasu fitilu na zinariya da ke rataye a inuwar Al-Arshi.
|suna sha, kuma suna cin [[kayan marmarin|kayan marmarinta]], sannan su koma ga wasu [[fitilu]] na [[zinariya]] da ke rataye a [[inuwar]] Al-Arshi.
|-
|-
|
|4
|
|Then when they experienced the sweetness of their food, drink and rest, they asked:
|
|Lokacin da suka sami abinci mai dadi da abin sha mai dadi da [[makwanci]] na alfarma, sai suka ce:
|-
|5
|Who will tell our brethren about us that we are alive in Paradise provided with provision,
|Wane ne zai kai labarinmu ga 'yan'uwanmu cewa muna nan a Aljanna ana ciyar da mu,
|-
|6
|in order that they might not be disinterested in jihad and recoil in war?
|domin kada su guji jihadi su bar yaki?
|-
|7
|Allah Most High said: I shall tell them about you; so Allah sent down; "And do not consider those who have been killed in Allah's path." till the end of the verse.
|Sai Allah ya ce: 'Ni ne zan kai musu labarinku.' Sai ya saukar da fadarsa: 'Kuma kada ku yi tsammanin wadanda aka kashe a wajen daukaka kalmar Allah matattu ne, a'a, rayayyu ne a wajen Ubangijinsu ana arzuta su.'
|}
|}
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:'''
# Falalar
# Falalar wadanda aka kashe su wajen yada addinin Allah, kuma suna da wata rayuwa a kabarinsu wadda ta zarce rayuwarsu ta duniya a kamala da jin dadi.
pg468
# Tabbatar da samun ni'imar kabari ga bayin Allah na kwarai.
# Muminai suna shiga Aljanna ne da falalar Ubangijinsu, ba don yawan aikinsu ba.
# Abu ne mai kyau mumini ya taya dan'uwansa mumini farin ciki idan ya gan shi a cikin aikin biyayya ga Allah.
# Tabbatar da adalcin Ubangiji da cewa ba ya tozarta ladan muminai.
 
== Tarjama Da Tafsirin ayoyin 172-176 na Surar Ali Imran ==
# 172) Su ne
pg470
[[Category:Quran/3]]
[[Category:Quran/3]]