No edit summary |
|||
Line 580: | Line 580: | ||
Narrated Abu Huraira: Allah's Messenger (ﷺ) said, "Anyone whom Allah has given wealth but he does not pay its Zakat, then, on the Day of Resurrection, his wealth will be presented to him in the shape of a bald-headed poisonous male snake with two poisonous glands in its mouth and it will encircle itself round his neck and bite him over his cheeks and say, "I am your wealth; I am your treasure." Then the Prophet (ﷺ) recited this Divine Verse:-- "And let not those who covetously withhold of that which Allah has bestowed upon them of His Bounty." (3.180) [https://sunnah.com/bukhari:4565<nowiki>]</nowiki> | Narrated Abu Huraira: Allah's Messenger (ﷺ) said, "Anyone whom Allah has given wealth but he does not pay its Zakat, then, on the Day of Resurrection, his wealth will be presented to him in the shape of a bald-headed poisonous male snake with two poisonous glands in its mouth and it will encircle itself round his neck and bite him over his cheeks and say, "I am your wealth; I am your treasure." Then the Prophet (ﷺ) recited this Divine Verse:-- "And let not those who covetously withhold of that which Allah has bestowed upon them of His Bounty." (3.180) [https://sunnah.com/bukhari:4565<nowiki>]</nowiki> | ||
# | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# | # Samun ni'imar duniya ba dalili ne da yake nuna Allah ya yarda da wanda ya ba shi ni'imar ba, wannan ni'imar tana iya zama sanadiyyar azabtar da shi a lahira. | ||
# Ya wajaba mumini a kullum ya rika duba rayuwarsa a kan me yake tafiyar da ita, yana tafiyar da ita ne a kan [[ɗa'a]] ga Allah ko a kan saɓon Allah? Domin yawan rai yana amfanar mutum ne idan ya tafiyar da shi a cikin [[da'ar]] Allah. | |||
# | # Ba a tantance mumini na gaskiya da munafuki a lokacin da ake cikin yalwa da ni'ima; ana tantancewa da su ne a lokacin da aka shiga wani tsanani ko [[bala'i]]. | ||
# Rowa tana daga cikin manyan laifukan da Allah zai yi wa bawa ukuba a kanta. | |||
== 181-184 == | |||
# Tabbas hakika Allah ya ji maganar wadannan da suka ce: "Lalle Allah [[matalauci|mataulaci]] ne, mu ne mawadata." Da sannu za Mu rubuta abin da suka fada, da kuma kisan da suka dinga yi wa [[annabawa]] ba tare da wani hakki ba, kuma za Mu ce: "Ku [[dandani]] azaba mai [[ƙuna]]." --[[Quran/3/181]] | |||
# "Wannan kuwa, saboda abin da hannayenku suka gabatar ne, kuma lalle Allah ba Ya zaluntar bayinsa." --[[Quran/3/182]] | |||
# Su ne wadanda suka ce: "Lalle Allah Ya yi alqawari da mu kar mu yarda da kowane manzo har sai ya zo mana da wata sadaka wadda wuta za ta cinye ta." Ka ce: "Hakika manzanni sun zo muku tun kafin ni, da hujjohi da kuma abin da kuka ce din, to don me kuka rika kashe su in kun kasance masu gaskiya?" --[[Quran/3/183]] | |||
# To idan sun karyata ka, to hakika an karyata manzanni kafinka, wadanda suka zo da hujjoji da littattafai da Littafi mai haskakawa. --[[Quran/3/184]] | |||
Tafsiri: | |||
A nan Allah yana ba da labarin cewa, ya ji irin rashin kunyar da Yahudawa suka yi wa Allah suna cewa, wai Allah shi ne matalauci, su kuma mawadata ne. Allah ya tabbatar musu cewa, zai rubuta wadannan miyagun maganganu nasu, har ma da ta'asar da suka yi ta kashe annabawa ba da wani hakki ba, sannan ranar alqiyama zai ce musu: Ku dandani azabar wuta mai quna, saboda laifukan da kuka aikata a duniya, kuma Allah ba mai zaluntar bayinsa ne ba. | |||
Dalilin saukar wannan ayar shi ne, kamar yadda Ibn Abbas ra ya ruwaito cewa: Wata rana Abubakar rA ya ce wa wani babban malamin Yahudawa, mai suna Finhasu, cewa: "Ka ji tsoron Allah ka musulunta. Wallahi ka san cewa, Annabi SAW Manzo ne daga Allah, ya zo muku da gaskiya daga gare shi, kuma kun karanta siffofinsa a cikin Littafin Attaura da Linjila." Sai Finhasu ya ce: "Ya Ababakar, mu fa ba mu da wata bukata a wurin Allah, shi ne ma yake da bukata a wurinmu, kuma mu ba ma marairaice masa, kamar yadda shi yake [[marairaice]] mana. Mu mun wadatu, ba mu da wata bukata a wurinsa, kuma shi ma da ya wadatu, ba shi da wata bukata a wurinmu, to da bai karbi rance a wurinmu ba, kamar yadda mutumin naku yake riyawa. Shi ya hana ku ci riba, shi kuma yana ba mu, da ba shi da bukatarmu, da bai ba mu riba ba." Sai Sayyidina Abubakar ya fusata, har ya mari Finhasu, sai Finhasu ya je ya fada wa Manzon Allah cewa, Abubakar ya mare shi. Sai Annabi ya tambayi Abubakar, me ya sa ya yi haka? Sai Abubakar ya fada masa duk abin da ya faru. Sai Finhasu ya musanta, ya ce shi bai fadi haka ba. Sai Allah ya saukar da wannan ayar: "Tabbas hakika, Allah ya ji maganar wadanda suka ce lalle Allah matalauci ne, mu ne mawadata..." [At-Tabari 7:441] | |||
= The time when Abu Bakr r.a slapped a jew and Allah ﷻ revealed a verse in the Qur'an regarding it = | |||
https://www.reddit.com/r/islam/comments/1bei4sn/the_time_when_abu_bakr_ra_slapped_a_jew_and_allah/ | |||
181- Indeed, Allâh has heard the statement of those (Jews) who say: "Truly, Allâh is poor and we are rich!" We shall record what they have said and their killing of the Prophets with no just cause, and We shall say: "Taste you the torment of the burning (Fire)." It is narrated on the authority of Ibn 'Abbâs [Allâh be pleased with them] that he said: Abu Bakr [Allâh Be Pleased with him] entered Bayt Al-Midrâs (the place where the Jews study the Torah) and found many of them gathering around someone called Finhâs, who was one of their scholars and rabbis with someone called Ashya'. Abu Bakr [Allâh Be Pleased with him] said to Finhâs: "Woe to you, fear Allâh. By Allâh, you know that Muhammad [peace be upon him] is the Messenger of Allâh who came with the truth from Allâh and you can find that in your Torah and Gospel". Finhâs said to Abu Bakr [Allâh Be Pleased with him]: "By Allâh, O Abu Bakr, we are not in need of Allâh; it is He Who Is in need of us. We do not [[invoke]] Him as He Invokes us. We are rich and He Is not, for had He Been rich, He Would not Have Borrowed our property as your Prophet claims. He Forbids you from usury and Permits us to deal in it. If He Had Been rich, He Would not Have Permitted us to deal in usury". Abu Bakr [Allâh Be Pleased with him] became angry and slapped the face of Finhâs and said: "By The One in Whose Hand my soul is, had it not been for the covenant between us and you, I would have smashed your head, O enemy of Allâh”. Finhâs, accordingly, went to the Messenger of Allâh [peace be upon him] and said: "O Muhammad, look at what your Companion (Abu Bakr) has done to me". The Messenger of Allâh [peace be upon him] said: "What drove you to do so, O Abu Bakr?" Abu Bakr [Allâh Be Pleased with him] replied: “This enemy of Allâh said a grave saying: he claimed that Allâh Almighty Is in need for them and that they are rich. When he said so, I became angry for the Sake of Allâh Almighty and slapped his face". Therefore, Finhâs denied this and said: "I did not say so". On that occasion, Allâh Almighty Revealed this Qur'anic Verse. [Ibn Ishâq and Ibn Abu Hâtim] . | |||
Sannan kuma Allah ya fallasa wata karyar ta Yahudawa, wadda suka yi da'awar cewa, Allah ya yi musu wasiyya da kada su yi imani da wani Manzo har sai ya zo musu da wata sadaka wadda wuta za ta zo ta cinye ta a gabansu suna gani, sannan ne za su yarda shi Manzon Allah ne, su yi imani da shi. | |||
pg479 | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |