Line 620: | Line 620: | ||
Tafsiri: | Tafsiri: | ||
A wadannan ayoyi, | A wadannan ayoyi, yana bayyana cewa, kowane rai dole ne sai ya mutu, kuma Allah ne ke yi wa kowa cikakken sakamako na aikinsa ranar gobe qiyama. To duk wanda aka tserar da shi daga shiga wuta, sannan aka shigar da shi Aljanna, to hakika wannan mutum ya rabauta, kuma rayuwar duniya wani ɗan jin daɗi ne ƙanƙani, mai gushewa da gaggawa bayan ya ruɗi ma'abocinsa. | ||
An karbo daga Abu Huraira rA ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lalle gurbin [[bulala]] a Aljanna ya fi duniya da abin da yake cikinta. Ku karanta wannan ayar in kun ga dama: "To duk wanda aka nisanta shi daga wuta, kuma aka shigar da shi Aljanna, to hakika ya rabauta, kuma rayuwar duniya ba komai ba ce, face ɗan jin daɗi mai ruɗarwa." [Tirmizi #3013 da Nasa'i, As-Sunan Alkubra #11085] | |||
Narrated Abu Hurairah: that the Messenger of Allah (ﷺ) said: "Indeed the space in Paradise taken up by a whip, is better than the world and what is in it. Recite if you wish: 'And whoever is moved away from the Fire and admitted to Paradise, he indeed is successful. The life of this world is only the enjoyment of deception (3:185).'" [https://sunnah.com/tirmidhi:3013<nowiki>] </nowiki> | |||
Sannan Allah swt ya faɗa wa muminai cewa za a jarrabe su da aukawar masifu a dukiyoyinsu, ta hanyar lalacewarsu ko hasarar kasuwanci, kuma za a jarabce su a rayukansu, ta hanyar mutuwa ko kisa ko samun raunuka ko rashin lafiya. Sannan kuma za su dinga jin maganganu na cutarwa da gallazawa daga makiyansu wadanda aka ba wa Littafi gabaninsu, wato Yahudawa da Nasara, da kuma mushirkai, saboda za su rika zagin su, suna sukar addininsu, suna jifar su da tuhumce-tuhumce iri-iri da yin izgili ga shari'arsu. To amma idan sun yi hakuri a kan hakan, kuma suka kiyaye dokokin Allah, to yin hakan yana daga cikin manyan al'amura da suke bukatar juriya da himma. | |||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Kwadaitarwa a kan yawaita aikata ayyukan alheri kafin zuwan ajali, saboda babu wanda ya san lokacin mutuwarsa. | |||
# | |||
pg481 | |||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |