Line 699: | Line 699: | ||
'''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga wadannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# Kira zuwa ga yin tunani game da halittar sammai da qasa, saboda abubuwan da suka qunsa na manyan dalilai masu tabbatar da Ɗayantakar Allah da cancantar a bauta masa shi kad'ai. | # Kira zuwa ga yin tunani game da halittar sammai da qasa, saboda abubuwan da suka qunsa na manyan dalilai masu tabbatar da Ɗayantakar Allah da cancantar a bauta masa shi kad'ai. | ||
# | #Tunani da duba cikin halittar sammai da qasa yana qara wa bawa imani da yaqini. | ||
#Duk sa'adda mutum ya zama mai zurfin hankali, to saninsa ga Allah da ayoyinsa za su qara hab'aka. | |||
#Halaccin yin tawassuli da siffofin Allah da ayyuka na qwarai, kamar imani da Allah da Manzonsa SAW. | |||
#Yana daga cikin ladubban addu'a, mutum ya yawaita yabo da kirari ga Allah Ta'ala. | |||
#Babu wani bambanci tsakanin namiji da mace wajen sakamakin ayyukan ibada da kusanci zuwa ga Allah. Duk wanda ya yi aiki na gari, Allah zai yi masa sakayya da kyakkyawan sakamako, ba tare da la'akari da bambancin jinsi ba. | |||
== 196-200 == | |||
# Kada zirga-zirgar kafirai a cikin qasa ta rud'e ka. --[[Quran/3/196]] Be not deceived by the [uninhibited] movement of the disbelievers throughout the land. (196) | |||
# Wani d'an [[jin dad'i]] ne ƙanƙani, sannan makomarsu Jahannama. Kuma tir da wannan shifid'ar. --[[Quran/3/197]] [It is but] a small [[enjoyment]]; then their [final] refuge is Hell, and wretched is the resting place. (197) | |||
# Amma | |||
pg488 | pg488 | ||
[[Category:Quran/3]] | [[Category:Quran/3]] |