Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 136: Line 136:

Allah ya ce, akwai cuta a zukatansu. Cutar kuwa ita ce ta shakka da ruɗani da munafunci, wannan ya sanya Allah ya ƙara musu wata cutar, domin duk sanda aka saukar da wata aya ga Annabi SAW to za su kafirce mata, sai cutar zukatansu ta ƙara hauhawa, haka za su yi ta rayuwa har mutuwarsu sannan su je su tarar da azaba mai radadi tana jiran su a lahira saboda ƙaryar da suke ƙirƙira da kuma ƙaryara Annabi SAW da suka riƙa yi.

{| class="wikitable"
An karɓo daga Abu Huraira rA yana cewa: "Manzon Allah SAW yana cewa: "Alamar munafiƙi 3 ce: Idan ya yi magana sai ya yi ƙarya, kuma idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan kuma aka amince masa sai ya yi ha'inci." [Bukhari #33 da Muslim #59]
|+
 
|Narrated Abu Huraira:
Narrated Abu Huraira:

The Prophet (ﷺ) said, "The signs of a hypocrite are three:
The Prophet (ﷺ) said, "The signs of a hypocrite are three:
Line 148: Line 147:

3. If you trust him, he proves to be dishonest. (If you keep something as a trust with him, he will not return it.)"
3. If you trust him, he proves to be dishonest. (If you keep something as a trust with him, he will not return it.)"
 
|An karɓo daga Abu Huraira rA yana cewa:
"Manzon Allah SAW yana cewa: "Alamar munafiƙi 3 ce:
1. Idan ya yi magana sai ya yi ƙarya,
2. kuma idan ya yi alƙawari sai ya saɓa,
3. idan kuma aka amince masa sai ya yi ha'inci." [Bukhari #33 da Muslim #59]
|-
|
|
|}
pg19
pg19
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]