Line 427: | Line 427: | ||
== Baqara 34-39 == | == Baqara 34-39 == | ||
# Kuma --[[Quran/2/34]] | # Kuma ka tuna lokacin da Muka ce wa mala'iku: "Ku yi sujjada ga Adamu." Sai duk suka yi sujjada, in ban da Iblis, sai shi ya ƙi, ya kuma yi girman kai, kuma ya tabbata a cikin kafirai. --[[Quran/2/34]] | ||
# Kuma | # Kuma Muka ce: "Ya kai Adamu, ka zauna gidan Aljanna kai da matarka, kuma ku ci (kayan marmarinta) cikin yalwa a duk inda kuka ga dama, kada kuma ku kuskura ku kusanci wannan bishiyar, sai ku kasance daga cikin azzalumai." --[[Quran/2/35]] | ||
# Sai Shaidan ya sa suka zame, sai ya fitar da su daga ni'imar da suke ciki. Sai Muka ce: "Ku sauko ƙasa sashinku yana mai gaba da sashi; kuma kuna da mazauni a bayan ƙasa da wani jin daɗi zuwa wani ɗan lokaci." --[[Quran/2/36]] | |||
# Sai Adamu ya karɓi wasu kalmomi daga Ubangijinsa (na neman gafara), sai Ya yafe masa; lalle Shi ne Mai yawan karɓar tuba kuma Mai yawan jin ƙai. --[[Quran/2/37]] | |||
# Muka ce: "Dukkanku ku sauko daga cikinta, sannan idan wata shiriya ta zo muku, to wadanda suka bi shiriyata, babu wani tsoro a tare da su, kuma ba za su yi [[baƙin ciki]] ba. --[[Quran/2/38]] | |||
# Kuma wadanda suka kafirta kuma suka ƙaryata ayoyinmu, wadannan su ne 'yan wuta, su masu dawwama ne a cikinta. --[[Quran/2/39]] | |||
Tafsiri: | |||
A wadannan ayoyi, Allah yana sanar da Manzonsa SAW cewa, | |||