Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/2/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 498: Line 498:
# Duk wanda ya sayar da ayoyin Allah da 'yan kudi kadan, to lalle ya yi koyi ne da Yahudawa.
# Duk wanda ya sayar da ayoyin Allah da 'yan kudi kadan, to lalle ya yi koyi ne da Yahudawa.
# Wajabcin bayanin gaskiya ga mutane da haramcin boye ta. Idan kuma wani ya boye gaskiya saboda wani abin duniya da zai samu, to wannan laifinsa ya fi tsanani.
# Wajabcin bayanin gaskiya ga mutane da haramcin boye ta. Idan kuma wani ya boye gaskiya saboda wani abin duniya da zai samu, to wannan laifinsa ya fi tsanani.
# Wajibi mai  
# Wajibi mai karantawa ko da'awa ya riqa qoqarin yaye wa mutane shubuhohi da yi musu bayanin duk abin da ba su fahimta ba. It is obligatory for the reciter or preacher to try to clear people's doubts and explain to them everything they do not understand. Kuma duk wanda yake a wurin da babu wanda zai koyar da mutane sai shi, to dole ne ya tashi ya koyar da su abin da suke buqata na addini. And whoever is in a place where there is no one to teach people except him, then he must rise up and teach them what they need in religion.
# Haramun ne

pg56
pg57
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Quran/2]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]
[[Category:Rijiyar Lemo]]