Line 705: | Line 705: | ||
Sai Allah ya yi masa wahayi da ya umarce su da su yanka saniya, domin su doki wannan mamaci da wani bangare daga jikinta, sai ya sake rayuwa ya faɗa musu wasu siffofi takamaimai na saniyar ba, domin yana nufin kowace iri suka yanka ta gamsar. To amma saboda tsaurin kansu da ta'annutinsu, sai suka dauki maganar Annabi Musa AS a matsayin izgili yake yi musu. Sai Annabi Musa ya nemi Allah ya tsare shi daga kasancewa cikin wawayen mutane masu yi wa mutane izgili. Duk da haka wannan bai sa Banu Isra'ila sun yanka saniyar ba, sai suka ci gaba da yi wa Annabi Musa AS tambayar ƙwaƙwa, suka ce ya roƙi Ubangijinsa ya faɗa musu wace irin saniya za su yanka? Sai Annabi Musa AS ya fada musu cewa, Allah ya ce saniyar ce wadda take tsakatsaki, ba babba ba sosai, ba kuma karama sosai ba. To duk da haka ba su wadatu sun tsaya iya nan ba, sai suka kara zaƙulo wata tambayar suka ce, Annabi Musa ya tambayo musu Ubangijinsa launin saniyar da za su yanka. Annabi Musa ya ce, Allah ya fada masa cewa saniya ce mai rawayar launi tsantsa, kuma kyakkyawa wadda kyanta yake faranta wa duk wanda ya kalle ta rai. | Sai Allah ya yi masa wahayi da ya umarce su da su yanka saniya, domin su doki wannan mamaci da wani bangare daga jikinta, sai ya sake rayuwa ya faɗa musu wasu siffofi takamaimai na saniyar ba, domin yana nufin kowace iri suka yanka ta gamsar. To amma saboda tsaurin kansu da ta'annutinsu, sai suka dauki maganar Annabi Musa AS a matsayin izgili yake yi musu. Sai Annabi Musa ya nemi Allah ya tsare shi daga kasancewa cikin wawayen mutane masu yi wa mutane izgili. Duk da haka wannan bai sa Banu Isra'ila sun yanka saniyar ba, sai suka ci gaba da yi wa Annabi Musa AS tambayar ƙwaƙwa, suka ce ya roƙi Ubangijinsa ya faɗa musu wace irin saniya za su yanka? Sai Annabi Musa AS ya fada musu cewa, Allah ya ce saniyar ce wadda take tsakatsaki, ba babba ba sosai, ba kuma karama sosai ba. To duk da haka ba su wadatu sun tsaya iya nan ba, sai suka kara zaƙulo wata tambayar suka ce, Annabi Musa ya tambayo musu Ubangijinsa launin saniyar da za su yanka. Annabi Musa ya ce, Allah ya fada masa cewa saniya ce mai rawayar launi tsantsa, kuma kyakkyawa wadda kyanta yake faranta wa duk wanda ya kalle ta rai. | ||
To maimakon Banu Isra'il su tsaya iya nan da tambayoyinsu na kwakwa, sai suka ci gaba da ce wa Annabi Musa, su fa shanu sun rikita su, har sun kasa gano wacce ake so su yanka, don haka Annabi Musa ya sake neman Ubangijinsa da ya kara fayyace masa irin saniyar da yake nufi. | To maimakon Banu Isra'il su tsaya iya nan da tambayoyinsu na kwakwa, sai suka ci gaba da ce wa Annabi Musa, su fa shanu sun rikita su, har sun kasa gano wacce ake so su yanka, don haka Annabi Musa ya sake neman Ubangijinsa da ya kara fayyace masa irin saniyar da yake nufi. To amma a wannan karo, sai suka ce in Allah ya so za su gano saniyar da ake musu bayani. Daga nan Annabi Musa ya sake fada musu cewa, Allah ya fada masa cewa saniyar da ba a taba sa ta wani aiki ba na noma ko na ban ruwa ba, sannan kuma ba ta da wata naƙasa a tare da ita, kamar yadda kuma launin nata na rawaya ne tsantsa, ba tare da ya gauraya da wani launi ba. | ||
pg82 | pg82 |