Line 17: | Line 17: | ||
=== Tafsiri: === | === Tafsiri: === | ||
Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim.
Allah Almighty opened this Surah with the letters Alif, Lam and Mim.

| ''Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim.''
Allah Almighty opened this Surah with the letters Alif, Lam and Mim.

Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa.
Apart from this Surah, there are many other Surahs of the Quran that Allah opened with similar letters.

| ''Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa.''
Apart from this Surah, there are many other Surahs of the Quran that Allah opened with similar letters.

Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su (only Allah knows the meaning of these disjointed letters). | ''Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su (only Allah knows the meaning of these disjointed letters). | ||
Wasu kuma sun yi qoqarin bayyana ma'anoninsu.
Many scholars say that only Allah knows the meaning of these disjointed letters. Others have tried to explain their meanings.

| Wasu kuma sun yi qoqarin bayyana ma'anoninsu.''
Many scholars say that only Allah knows the meaning of these disjointed letters. Others have tried to explain their meanings.

Amma magana mafi inganci ita ce, Allah yana nuna mu'ujizar AlQur'ani ne ta hanyar ambaton wadannan haruffa.
But the most correct statement is that Allah is showing the miracle of the Quran by mentioning these letters.

| ''Amma magana mafi inganci ita ce, Allah yana nuna mu'ujizar AlQur'ani ne ta hanyar ambaton wadannan haruffa.''
But the most correct statement is that Allah is showing the miracle of the Quran by mentioning these letters.

Domin suna tabbatar wa larabawa cewa babu wanda zai iya kawo wani abu irin Alqur'ani, duk kuwa da cewa haruffansa su ne haruffan da suke magana da rubutu da su.
Because they are proving to the Arabs that no one can bring anything like the Quran, even though its letters are the letters with which they speak and write. | ''Domin suna tabbatar wa larabawa cewa babu wanda zai iya kawo wani abu irin Alqur'ani, duk kuwa da cewa haruffansa su ne haruffan da suke magana da rubutu da su.''
Because they are proving to the Arabs that no one can bring anything like the Quran, even though its letters are the letters with which they speak and write. | ||
Allah ya [[siffanta]] wannan Alqur'ani da cewa, babu wani kokwanto a cikinsa, | Allah ya [[siffanta]] wannan Alqur'ani da cewa, babu wani kokwanto a cikinsa, |