Line 19: | Line 19: | ||
''Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim.''
Allah Almighty opened this Surah with the letters Alif, Lam and Mim.

| ''Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim.''
Allah Almighty opened this Surah with the letters Alif, Lam and Mim.

''Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa.''
Apart from this Surah, there are many other Surahs of the Quran that Allah opened with similar letters.

| ''Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa.''
Apart from this Surah, there are many other Surahs of the Quran that Allah opened with similar letters.

''Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su | ''Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su
'' Many scholars say that only Allah knows the meaning of these disjointed letters. | ||
Wasu kuma sun yi qoqarin bayyana ma'anoninsu | |||
Wasu kuma sun yi qoqarin bayyana ma'anoninsu.Others have tried to explain their meanings.''

''Amma magana mafi inganci ita ce, Allah yana nuna mu'ujizar AlQur'ani ne ta hanyar ambaton wadannan haruffa.''
But the most correct statement is that Allah is showing the miracle of the Quran by mentioning these letters.

| ''Amma magana mafi inganci ita ce, Allah yana nuna mu'ujizar AlQur'ani ne ta hanyar ambaton wadannan haruffa.''
But the most correct statement is that Allah is showing the miracle of the Quran by mentioning these letters.

''Domin suna tabbatar wa larabawa cewa babu wanda zai iya kawo wani abu irin Alqur'ani,''
Because they are proving to the Arabs that no one can bring anything like the Quran,

| ''Domin suna tabbatar wa larabawa cewa babu wanda zai iya kawo wani abu irin Alqur'ani,''
Because they are proving to the Arabs that no one can bring anything like the Quran,