Line 744: | Line 744: | ||
Sai kuma Allah ya fadi mummunan hali na wasu Yahudawa, wadanda suka yafa rigar munafinci a jikinsu. Wato duk lokacin da suka hadu da Annabi SAW da sahabbansa, sai su ce: "Ai mu muminai ne", amma idan sun koma cikin 'yan uwansu Yahudu, sai sauran Yahudawan da ba su yafa rigar munafinci ba, su rika zargin wadancan munafukan Yahudawan, suna ce musu: "Me ya sa za ku rika fada wa Musulmi abin da Allah ya sanar da mu a Attaura na siffofin Annabi ko labarin irin azabar da Allah ya saukar wa kakanninmu saboda kangararsu ko kuma abin da ya sanar da mu na cewa, akwai Annabin da zai bayyana mai siffofi iri kaza da kaza? Domin fa yin haka ai wata hujja ce kuke ba su da za su kafa mana ita gobe kiyama a gaban Allah cewa mun san gaskiya, kawai mun ki yin imani ne da gangan. Wannan abu da kuke yi rashin hankali ne." Sai Allah ya ce, Yahudawa suna irin wadannan maganganu da 'yan uwansu a boye, kamar ba su san Allah ya san duk abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa ba, shi a wurinsa babu wani bambanci tsakanin abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa a zukatansu. | Sai kuma Allah ya fadi mummunan hali na wasu Yahudawa, wadanda suka yafa rigar munafinci a jikinsu. Wato duk lokacin da suka hadu da Annabi SAW da sahabbansa, sai su ce: "Ai mu muminai ne", amma idan sun koma cikin 'yan uwansu Yahudu, sai sauran Yahudawan da ba su yafa rigar munafinci ba, su rika zargin wadancan munafukan Yahudawan, suna ce musu: "Me ya sa za ku rika fada wa Musulmi abin da Allah ya sanar da mu a Attaura na siffofin Annabi ko labarin irin azabar da Allah ya saukar wa kakanninmu saboda kangararsu ko kuma abin da ya sanar da mu na cewa, akwai Annabin da zai bayyana mai siffofi iri kaza da kaza? Domin fa yin haka ai wata hujja ce kuke ba su da za su kafa mana ita gobe kiyama a gaban Allah cewa mun san gaskiya, kawai mun ki yin imani ne da gangan. Wannan abu da kuke yi rashin hankali ne." Sai Allah ya ce, Yahudawa suna irin wadannan maganganu da 'yan uwansu a boye, kamar ba su san Allah ya san duk abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa ba, shi a wurinsa babu wani bambanci tsakanin abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa a zukatansu. | ||
Sannan Allah SWT ya bayyana cewa, Yahudawa ba dukkansu ne suke da ilimi ba; a cikinsu akwai ma wadanda ba su iya ko rubutu da karatu ba, don haka ba ma sa iya karanta littafin Attaura; abin da kawai suka sani shi ne tatsuniyoyi da shaci-fadi, kamar ganin da suke yi cewa babu wanda zai shiga Aljanna sai su, ko su ba za a sa su a wuta ba sai na 'yan kwanaki kadan, da ire-iren wadannan tatsuniyoyi | Sannan Allah SWT ya bayyana cewa, Yahudawa ba dukkansu ne suke da ilimi ba; a cikinsu akwai ma wadanda ba su iya ko rubutu da karatu ba, don haka ba ma sa iya karanta littafin Attaura; abin da kawai suka sani shi ne tatsuniyoyi da shaci-fadi, kamar ganin da suke yi cewa babu wanda zai shiga Aljanna sai su, ko su ba za a sa su a wuta ba sai na 'yan kwanaki kadan, da ire-iren wadannan tatsuniyoyi marasa kan-gado. Allah ya ce babu komai na ilimi a tare da irin wadannan Yahudawa, in ban da zato da kame-kame. Kamar yadda ya fada a Suratun Nisa'i, aya 157. | ||
Sannan kuma sai Allah SWT ya bayyana wani kason na Yahudawa, wadanda su ne miyagun malamansu, wadanda babu Allah a zukatansu, sai neman abin duniya kawai, don haka sai su rika canza littafin Attaura, suna kuma rubuta wasu qarairayi da hannuwansu, amma sai su ce maganar Allah ce. To wadannan miyagun malaman za su gamu da azaba mai tsanani saboda karyar da suka rika yi wa Allah SWT domin su ci haram da ita, don haka sakamakon mai muni ne kwarai da gaske a lahira. | |||
Daga nan kuma sai Allah ya ambaci aqidar da ta ja wadannan miyagun malaman suka rika yi wa Allah karya don cin dukiyar mabiyansu, ta cewa, wai wuta a lahira ba za ta ci su ba, sai cikin wasu 'yan kwanaki kadan, daga nan sai a fitar da su, don haka ba su da wata babbar matsala a lahira komai suka aikata a nan duniya. Sai Allah ya umarci Annabi SAW da ya mayar musu da martani, ya tambaye su, ko suna da wata yarjejeniya da suka yi tsakaninsu da Allah SWT a kan hakan, wadda za ta tabbatar da abin da suke da'awa? Idan suna da ita, to shi ke nan suna da hujja a hannunsu, domin Allah ba ya karya alkawari. Idan kuwa babu wannan yarjejeniyar, to saboda me za su rika fadar karya suna jingina wa Allah? | |||
Sannan sai Allah ya karyata waccan magana tasu ta cewa, su ba za a sanya su a wuta ba, sai na wanin dan takaitaccen lokaci, ya ce, ba haka ne ba, hukuncin Allah shi ne, duk wanda ya aikata laifi, kamar irin hada Allah da wani ko yi masa karya, har zunubansa suka dabaibaye shi ta ko'ina, ya kuma mutu a kai bai tuba ba, to zai shiga wuta ne ya kuma zauna cikinta har abada babu fita. Su kuma wadanda suka ba da gaskiya da Allah, suka yi kyawawan ayyuka, to wadannan 'yan Aljanna ne masu zama a cikinta har abada babu fita. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Allah SWT yana lallashin Annabinsa SAW da nuna masa kada ya damu da irin halin Yahudu, saboda su mutane ne masu taurin kai, zai yi wahala su yi imani. | |||
# Canza ma'anonin ayoyin Allah SWT bayan fahintarsu ya fi matukar muni, fiye da wanda zai canza ma'anar saboda rashin fahinta, domin jahili ana iya yi masa uzuri da jahilcinsa, sabanin wanda ya sani amma ya karkace. | |||
# Ya kamata ga mutum ya zama mai lura da hankaltar abubuwa, ya zama yana tunani game da duk abin da zai aikata, ko zai fada, kafin ya kai ga aikatawa ko ya fada. | |||
# Abu ne | |||
pg88 | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/2]] | [[Category:Quran/2]] | ||
[[Category:Rijiyar Lemo]] | [[Category:Rijiyar Lemo]] |