Line 757: | Line 757: | ||
# Canza ma'anonin ayoyin Allah SWT bayan fahintarsu ya fi matukar muni, fiye da wanda zai canza ma'anar saboda rashin fahinta, domin jahili ana iya yi masa uzuri da jahilcinsa, sabanin wanda ya sani amma ya karkace. | # Canza ma'anonin ayoyin Allah SWT bayan fahintarsu ya fi matukar muni, fiye da wanda zai canza ma'anar saboda rashin fahinta, domin jahili ana iya yi masa uzuri da jahilcinsa, sabanin wanda ya sani amma ya karkace. | ||
# Ya kamata ga mutum ya zama mai lura da hankaltar abubuwa, ya zama yana tunani game da duk abin da zai aikata, ko zai fada, kafin ya kai ga aikatawa ko ya fada. | # Ya kamata ga mutum ya zama mai lura da hankaltar abubuwa, ya zama yana tunani game da duk abin da zai aikata, ko zai fada, kafin ya kai ga aikatawa ko ya fada. | ||
# Abu ne | # Abu ne mai matukar muni mutum ya zauna ba tare da yana fahintar littafin Allah ba, sai dai bibiyar tatsuniyoyi da maganganu marasa tushe, ko kuma ya zama mai karatun littafin Allah, amma ba tare da neman sanin ma'anoninsa ba, sai tilawarsa kadai. | ||
# Imani da fatar baki kadai ba zai shigar da mutum Aljanna ba, sai idan ya hada da kudurin zuciya da ayyuka na kwarai, wannan shi ne ya sa munafukai ba zaa su shiga Aljanna ba. | |||
# Yana daga cikin miyagun dabi'u na Yahudawa, karya da ha'inci da yin baki-biyu. | |||
# Yana daga cikin siffofin Allah, kasancewarsa mai gaskiya kuma ba mai saba alkawari ba. Wannan yana nuna cikar ikonsa da kuma cikakkiyar gaskiyarsa. Saboda gazawa, ko kuma qarya suna daga cikin dalilan saba alkawari. Allah kuwa ya tsarikaka daga gare su. | |||
== Baqara 83-86 == | |||
# Kuma ka tuna lokacin da Muka ɗauki alƙawari daga Banu Isra'ila cewa, ba za ku bauta wa kowa ba sai Allah, kuma za ku kyautata wa iyaye da makusanta da marayu da miskinai, kuma ku riƙa yi wa mutane kyakkyawar magana, kuma ku tsai da sallah, kuma ku ba da zakka, sannan sai kuka ba da baya sai 'yan kaɗan daga cikinku, alhalin kuna masu bijirewa. --[[Quran/2/83]] | |||
# Kuma | |||
pg88 | pg88 |