Line 843: | Line 843: | ||
A nan Allah yana fada wa Annabinsa cewa, idan Yahudawan Madina suna da'awar cewa, don su kadai Allah (SWT) ya tanadi ni'imar gidan Aljanna a lahira, ban da sauran mutane, to ga wata hanya da za a bi a gane mai gaskiya, ita ce su hadu su yi addu'ar tsinuwa, wato su roqi Allah ya halaka maqaryaci daga cikinsu. Allah SWT ya nuna cewa, sam-sam Yahudawa ba za su tab'a karb'ar wannan kira nasa ba, saboda suna sane da irin laifuffukan da suka tabka na kafirce wa Annabi da boye gaskiya, kuma suna sane da cewa hanyar haduwa da mummunan sakamakon miyagun ayyukansu ita ce mutuwa; da zarar sun mutu, to sun fada cikin abin qi ke nan har abada. Wannan kadai ya isa ya hana su son mutuwa. To amma fa kada su manta da cewa, Allah yana sane da duk wani azzalimi mai keta dokarsa a bayan qasa, kuma komai dadewa sai Allah ya damqe shi ya nuna masa sakamakonsa. | A nan Allah yana fada wa Annabinsa cewa, idan Yahudawan Madina suna da'awar cewa, don su kadai Allah (SWT) ya tanadi ni'imar gidan Aljanna a lahira, ban da sauran mutane, to ga wata hanya da za a bi a gane mai gaskiya, ita ce su hadu su yi addu'ar tsinuwa, wato su roqi Allah ya halaka maqaryaci daga cikinsu. Allah SWT ya nuna cewa, sam-sam Yahudawa ba za su tab'a karb'ar wannan kira nasa ba, saboda suna sane da irin laifuffukan da suka tabka na kafirce wa Annabi da boye gaskiya, kuma suna sane da cewa hanyar haduwa da mummunan sakamakon miyagun ayyukansu ita ce mutuwa; da zarar sun mutu, to sun fada cikin abin qi ke nan har abada. Wannan kadai ya isa ya hana su son mutuwa. To amma fa kada su manta da cewa, Allah yana sane da duk wani azzalimi mai keta dokarsa a bayan qasa, kuma komai dadewa sai Allah ya damqe shi ya nuna masa sakamakonsa. | ||
Daga nan sai Allah ya tabbatar da cewa, ai babu wani jinsi na mutane da yake gudun mutuwa irin jinsin Bayahude, domin ya san abin da yake jiran sa a lahira na azaba, don haka za ka ga kowane dayansu yana son ya yi tsawon rai a duniya, ta yadda soyayyarsu da rayuwa a nan duniya, har ta zarce ta mushrikai wadanda ma ba su yi imani da akwai ranar lahira ba, ballantana har su yarda da cewa akwai wani sakamako da zai biyo baya. | Daga nan sai Allah ya tabbatar da cewa, ai babu wani jinsi na mutane da yake gudun mutuwa irin jinsin Bayahude, domin ya san abin da yake jiran sa a lahira na azaba, don haka za ka ga kowane dayansu yana son ya yi tsawon rai a duniya, ta yadda soyayyarsu da rayuwa a nan duniya, har ta zarce ta mushrikai wadanda ma ba su yi imani da akwai ranar lahira ba, ballantana har su yarda da cewa akwai wani sakamako da zai biyo baya. Ai shi Bayahude burinsa shi ne ya rayu shekara dubu a duniya, to amma ya manta cewa, ko da an ba shi tsawon rai irin wannan, ba zai hana shi mutuwa ba, kuma da zarar ya mutu wuta ce makomarsa. Allah kuma yana ganin duk abin da suke aikatawa na miyagun ayyuka, ba abin da yake buya a gare shi kuma zai yi musu sakayya a kansu daya bayan daya. | ||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Tsawon rai idan ya kasance cikin sab'on Allah ne, to ba shi da wani amfani ga mutum. Don haka ka roka wa wanda kake kauna jinkiri mai amfani, kamar yadda ya zo cikin addu'o'in da Annabi SAW ya koyar da al'ummarsa: "Ya Allah ka raya ni matukar rayuwa ce mafi alheri a gare ni, ka kuma karbi raina idan mutuwar ce ta fi alheri a gare ni." [[https://sunnah.com/bukhari:5671 Bukhari #5671] da Muslim #2680] | |||
# Yahudawa sun fi kowa son rayuwa a duniya, saboda yadda suka fitar da qauna daga ni'imar lahira. | |||
# Allah ya nuna mana su Yahudawa da masu halaye irin nasu, suna sha'awar rayuwar duniya ce ko ma wace iri, kuma ba ruwansu da kyanta ko rashin kyanta, sabanin Musulmi; shi yakan yin fatan rayuwa ce mai albarka a gare shi da al'ummarsa. | |||
Baqara 97-101 | |||
# Ka ce: | |||
pg102 | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/2]] | [[Category:Quran/2]] | ||
[[Category:Rijiyar Lemo]] | [[Category:Rijiyar Lemo]] |