Line 847: | Line 847: | ||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | '''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | ||
# Tsawon rai idan ya kasance cikin sab'on Allah ne, to ba shi da wani amfani ga mutum. Don haka ka roka wa wanda kake kauna jinkiri mai amfani, kamar yadda ya zo cikin addu'o'in da Annabi SAW ya koyar da al'ummarsa: "Ya Allah ka raya ni matukar rayuwa ce mafi alheri a gare ni, ka kuma karbi raina idan mutuwar ce ta fi alheri a gare ni." [[https://sunnah.com/bukhari:5671 Bukhari #5671] da Muslim #2680] | # Tsawon rai idan ya kasance cikin sab'on Allah ne, to ba shi da wani amfani ga mutum. Don haka ka roka wa wanda kake kauna jinkiri mai amfani, kamar yadda ya zo cikin addu'o'in da Annabi SAW ya koyar da al'ummarsa: | ||
#* "Ya Allah ka raya ni matukar rayuwa ce mafi alheri a gare ni, ka kuma karbi raina idan mutuwar ce ta fi alheri a gare ni." | |||
#* "O Allah! Keep me alive as long as life is better for me, and let me die if death is better for me.' " [[https://sunnah.com/bukhari:5671 Bukhari #5671] da Muslim #2680] | |||
# Yahudawa sun fi kowa son rayuwa a duniya, saboda yadda suka fitar da qauna daga ni'imar lahira. | # Yahudawa sun fi kowa son rayuwa a duniya, saboda yadda suka fitar da qauna daga ni'imar lahira. | ||
# Allah ya nuna mana su Yahudawa da masu halaye irin nasu, suna sha'awar rayuwar duniya ce ko ma wace iri, kuma ba ruwansu da kyanta ko rashin kyanta, sabanin Musulmi; shi yakan yin fatan rayuwa ce mai albarka a gare shi da al'ummarsa. | # Allah ya nuna mana su Yahudawa da masu halaye irin nasu, suna sha'awar rayuwar duniya ce ko ma wace iri, kuma ba ruwansu da kyanta ko rashin kyanta, sabanin Musulmi; shi yakan yin fatan rayuwa ce mai albarka a gare shi da al'ummarsa. | ||
Baqara 97-101 | == Baqara 97-101 == | ||
# Ka ce: "Duk wanda ya kasance maqiyi ne ga Mala'ika Jibrilu, to lalle shi ne ya saukar da shi (Alkur'ani) a kan zuciyarka da izinin Allah yana mai gaskata abin da ya gabace shi (na littattafai), kuma shiriya ne da bushara ga muminai." --[[Quran/2/97]] | |||
# Duk wanda ya kasance maqiyi ne ga Allah da mala'ikunsa da manzanninsa da Jibrilu da Mika'ilu, to lalle Allah maqiyin kafirai ne. --[[Quran/2/98]] | |||
# Kuma haqiqa Mun saukar maka da ayoyi bayyanannu, babu kuma mai kafirce musu sai fasiqai. --[[Quran/2/99]] | |||
# Yanzu ashe duk sa'adda suka qulla wani alqawari sai wani b'angare daga cikinsu ya yi watsi da shi?! Bari! Yawancinsu ba sa yin imani. --[[Quran/2/100]] | |||
# Yayin da wani manzo daga Allah ya zo musu yana mai gaskata abin da yake tare da su (na Littafin Attaura), sai wani b'angare daga cikinsu suka jefar da littafin Allah a bayansu kamar ba su san komai ba. --[[Quran/2/101]] | |||
Tafsiri: | |||
# | Imamut Tirmizi #3117 da Imam Ahmad #2483 sun ruwaito hadisi daga Abdullahi dan Abbas rA ya ce: "Yahudawa sun | ||
pg103 | pg103 |