Line 861: | Line 861: | ||
Tafsiri: | Tafsiri: | ||
Imamut Tirmizi #3117 da Imam Ahmad #2483 sun ruwaito hadisi daga Abdullahi dan Abbas rA ya ce: "Yahudawa sun zo wurin Manzon Allah SAW suka ce masa: "Ya Baban Alqasim, mun zo ne mu yi maka tambaya a kan abubuwa guda biyar, idan ka ba mu amsarsu, to mun fahinci kai Annabi ne, kuma za mu bi ka. | Imamut Tirmizi #3117 da Imam Ahmad #2483 sun ruwaito hadisi daga Abdullahi dan Abbas rA ya ce: "Yahudawa sun zo wurin Manzon Allah SAW suka ce masa: "Ya Baban Alqasim, mun zo ne mu yi maka tambaya a kan abubuwa guda biyar, idan ka ba mu amsarsu, to mun fahinci kai Annabi ne, kuma za mu bi ka. Sai Annabi SAW ya kafa musu shaida da Allah, kamar yadda Annabi Yakubu AS ya yi da 'ya'yansa, lokacin da suka ce: "Allah ne wakili bisa duk abin da za mu fada." Sai Annabi SAW ya ce: "To ku yi tambayoyinku." Sai suka ce: "Ka fada mana mece ce alamar annabi?" Sai ya ce: "Alamarsa ita ce, idanuwansa za su yi barci, amma zuciyarsa ba za ta yi ba." Sai suka ce: "To ka fada mana mene ne ya sa mace wani lokaci ta haifi 'ya mace, wani lokaci kuma ta haifi ɗa namiji?" Sai ya ce: "Idan ruwan 'ya mace ya rinjayi ruwan ɗa namiji, to sai ta haifi 'ya mace, idan kuwa namijin ne ya rinjayi na matar , sai ta haifi ɗa namiji." Sai suka ce: "To faɗa mana, wane irin abinci ne Isra'ilu (Ya'aƙub) ya haramta wa kansa?" Sai ya ce: "Ya yi fama da cutar ciwon kwankwaso da kafafu (Sciatica), bai samu wani magani da ya yi masa amfani ba, sai nonon abu kaza da abu kaza. (Imam Ahmad ya ce wasu sun ce nonon rakumi ne ya samu). Daga lokacin sai ya haramta wa kansa cin namansu." Sai suka ce: "Ka yi gaskiya." | ||
Sannan kuma su ka ce: " | |||
pg105 | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/2]] | [[Category:Quran/2]] | ||
[[Category:Rijiyar Lemo]] | [[Category:Rijiyar Lemo]] |