More actions
Line 6: | Line 6: | ||
== 114 == | == 114 == | ||
[[Rijiyar Lemo's]] Tafsir ɗin 114 - Suratun Nasi | [[Rijiyar Lemo's]] Tafsir ɗin 114 - Suratun Nasi | ||
Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka: | Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka: | ||
# Jefa mummunan waswasi a cikin zukatan bayi wani makami ne na shaiɗanun na aljanu da mutane. | # Jefa mummunan waswasi a cikin zukatan bayi wani makami ne na shaiɗanun na aljanu da mutane. | ||
Line 11: | Line 12: | ||
# Tawassuli da kamun ƙafa da Rububiyy ar Allah don samun kariya daga duk wani sharri na ɓoye, na mutum da na aljan. | # Tawassuli da kamun ƙafa da Rububiyy ar Allah don samun kariya daga duk wani sharri na ɓoye, na mutum da na aljan. | ||
# Gwagwarmaya tsakanin ɗan’adam da Shaidan ba za ta kare ba har zuwa tashin alƙiyama, don ɗan’adam ba ya da wani makamin yakiar Shaidan da karya shi sai ta hanyar riƙo da hanyar Allah da yawan ambaton sa da tsayawa a kan iyakokinsa. | # Gwagwarmaya tsakanin ɗan’adam da Shaidan ba za ta kare ba har zuwa tashin alƙiyama, don ɗan’adam ba ya da wani makamin yakiar Shaidan da karya shi sai ta hanyar riƙo da hanyar Allah da yawan ambaton sa da tsayawa a kan iyakokinsa. | ||
From these ayats, we'll understand the following: | |||
# Hurling evil whispers in the hearts of the servants is a tool of the devils of the jinns and mankind. | |||
=== Links for Surat An-Nas (The Mankind) === | === Links for Surat An-Nas (The Mankind) === |