Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

theoretically: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Adverb == # asali, a kimiyyance #:'''''Theoretically''' the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.''
'''A kimiyyance''' ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu. --bbchausa verticals/106 why our Universe exists"

No edit summary

Line 1: Line 1:
== Adverb ==
== Adverb ==
# [[asali]], [[a kimiyyance]]
# [[asali]], [[a kimiyyance]] <> on paper

#:'''''[[theoretically|Theoretically]]''' the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.''
'''A [[kimiyyance]]''' ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu. --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]
##'''''[[theoretically|Theoretically]]''' the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.''
'''A [[kimiyyance]]''' ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu. --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]

##''There are two ways in which you can '''[[theoretically]]''' improve your vision underwater.''
'''[[a ilmance|A ilmance]]''', hanyoyi biyu za a iya bi domin kara gani a cikin ruwa;

##''Although, '''theoretically''', times were set aside for each sex to use the baths, mixed bathing was often tolerated.''
Ko da yake, '''yadda ya kamata''', akwai lokatai da mata suke nasu wanka maza kuma su yi nasu, amma sau da yawa ana ƙyale maza da mata suna wanka tare.

##'' '''Theoretically''', it is unlikely that genetic drift would render vaccines and antivirals against SARS-CoV-2 ineffective quickly.''
'''A [[ka'idodi]]''', ba lallai bane cewa tsaran kwayoyin halitta zai iya samar da alluran rigakafi da rigakafi akan SARS-CoV-2 marasa tasiri da sauri.

Latest revision as of 03:12, 21 May 2025

Adverb

1. asali, a kimiyyance <> on paper

1. Theoretically the two should have cancelled each other out, leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.
A kimiyyance ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu. --bbchausa verticals/106 why our Universe exists

2. There are two ways in which you can theoretically improve your vision underwater.
A ilmance, hanyoyi biyu za a iya bi domin kara gani a cikin ruwa;

3. Although, theoretically, times were set aside for each sex to use the baths, mixed bathing was often tolerated.
Ko da yake, yadda ya kamata, akwai lokatai da mata suke nasu wanka maza kuma su yi nasu, amma sau da yawa ana ƙyale maza da mata suna wanka tare.

4. Theoretically, it is unlikely that genetic drift would render vaccines and antivirals against SARS-CoV-2 ineffective quickly.
A ka'idodi, ba lallai bane cewa tsaran kwayoyin halitta zai iya samar da alluran rigakafi da rigakafi akan SARS-CoV-2 marasa tasiri da sauri.
Contents