Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

word: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 4: Line 4:
#[[kalma]]
#[[kalma]]
#: ''mene ne ma'anar wannan '''kalma'''? <> what is the meaning of this '''word'''?''
#: ''mene ne ma'anar wannan '''kalma'''? <> what is the meaning of this '''word'''?''
#: {{cx|idiomatic}} ''I am at loss for '''words''' <> na rasa abin da zan ce.''
#: ''I am at loss for '''words''' <> na rasa abin da zan ce.''
#[[alƙawari]] <> A word is a [[promise]] given to someone.
#[[alƙawari]] <> A word is a [[promise]] given to someone.
# 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
# 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata

Revision as of 19:32, 28 March 2016

Noun

Singular
word

Plural
words

Tilo
kalma

Jam'i
kalmomi or kalamai

  1. kalma
    mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
    I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
  2. alƙawari <> A word is a promise given to someone.
  3. 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
    Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?

Verb

Plain form (yanzu)
word

3rd-person singular (ana cikin yi)
words

Past tense (ya wuce)
worded

Past participle (ya wuce)
worded

Present participle (ana cikin yi)
wording

  1. yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
    You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.