Line 205: | Line 205: | ||
Da fatan za a kasance a tare da mo domin a ji ci gaban shirin. | Da fatan za a kasance a tare da mo domin a ji ci gaban shirin. | ||
{{-}} | |||
To yanzu sai a saurari aya ta 15 a cikin wannan sura ta Kahfi. | To yanzu sai a saurari aya ta 15 a cikin wannan sura ta Kahfi. | ||
''' | |||
هَؤُلَاء قَوْمُنَا اتَّخَذُوا مِن دُونِهِ آلِهَةً لَّوْلَا يَأْتُونَ عَلَيْهِم بِسُلْطَانٍ بَيِّنٍ فَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّنِ افْتَرَى عَلَى اللَّهِ كَذِباً{15} | هَؤُلَاء قَوْمُنَا اتَّخَذُوا مِن دُونِهِ آلِهَةً لَّوْلَا يَأْتُونَ عَلَيْهِم بِسُلْطَانٍ بَيِّنٍ فَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّنِ افْتَرَى عَلَى اللَّهِ كَذِباً{15} | ||
"Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji sabaninsa-ubangiji. Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba.? Babu wanda ya fi yin zalunci daga wanda ya kirkiri karya ga Allah." | "Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji sabaninsa-ubangiji. Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba.? Babu wanda ya fi yin zalunci daga wanda ya kirkiri karya ga Allah."''' | ||
A cikin ayar baya mun yi Magana ne akan cewa ma'abota kogo sun fice daga cikin al'ummarsu domin su tsira da imaninsu. To wannan ayar ta nkalato maganar da su ke yi ne a tsakaninsu. Sun cimma matsaya akan cewa tare da cewa a cikin wannan al'ummar aka haife su, kuma anan ne su ke rayuwa, sai dai ba za su iya karbar abinda wannan al'ummar ta ke da shi ba na imani da akida da sabanin Allah. Domin kuwa su wadannan mutanen suna bautar wasu iyayengiji ne na daban ba Allah ba. Ba kuma tare da wani dalili da za su iya gabatar da shi ba. Ga shi kuwa ubangiji guda daya ne tilo ba shi da abokan tarayya. A hakikanin gaskiya wadannan mutanen sun yi wa Allah karya, saboda sun yi masa abokan tarayya. Wannan kuwa ba abu ne da ma'abota kogo su ke jin za su iya karba ba. | A cikin ayar baya mun yi Magana ne akan cewa ma'abota kogo sun fice daga cikin al'ummarsu domin su tsira da imaninsu. To wannan ayar ta nkalato maganar da su ke yi ne a tsakaninsu. Sun cimma matsaya akan cewa tare da cewa a cikin wannan al'ummar aka haife su, kuma anan ne su ke rayuwa, sai dai ba za su iya karbar abinda wannan al'ummar ta ke da shi ba na imani da akida da sabanin Allah. Domin kuwa su wadannan mutanen suna bautar wasu iyayengiji ne na daban ba Allah ba. Ba kuma tare da wani dalili da za su iya gabatar da shi ba. Ga shi kuwa ubangiji guda daya ne tilo ba shi da abokan tarayya. A hakikanin gaskiya wadannan mutanen sun yi wa Allah karya, saboda sun yi masa abokan tarayya. Wannan kuwa ba abu ne da ma'abota kogo su ke jin za su iya karba ba. |