More actions
Created page with "== Suna == {{suna|kisa|kashe-kashe}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan g..." |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
# '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship | # '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship | ||
# '''kisan''' [[raɓa]] - tsumburarriyar [[tunkiya]] ko [[akuya]]. | # '''kisan''' [[raɓa]] - tsumburarriyar [[tunkiya]] ko [[akuya]]. | ||
#kisan goro - sabawa da cin goro. | # '''kisan''' goro - sabawa da cin goro. | ||
# [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome | # [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome | ||
# [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki. | # [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki. |
Revision as of 23:35, 30 April 2016
Suna
m
- haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
- kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
- kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
- kisan goro - sabawa da cin goro.
- kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
- kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.