More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
# '''kisan''' goro - sabawa da cin goro. | # '''kisan''' goro - sabawa da cin goro. | ||
# [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome | # [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome | ||
# [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki | # [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki. | ||
=== Related === | === Related === | ||
* [[capital punishment]] (hukuncin '''kisa''') | * [[capital punishment]] (hukuncin '''kisa''') |
Revision as of 23:57, 30 April 2016
Suna
m | Verbal noun of kashe
- haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
- kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
- kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
- kisan goro - sabawa da cin goro.
- kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
- kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.
Related
- capital punishment (hukuncin kisa)