Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

teku: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Suna / Noun == {{suna|teku|tekuna}} {{noun|ocean}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # babban kogi wanda ruwansa yake da ɗ..."
 
No edit summary
Line 3: Line 3:
{{noun|ocean}}
{{noun|ocean}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar [[Tekun Atalantika]] da Tekun Indiya, da Tekun Fasifika
# babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar [[Tekun Atalantika]] (Atlantic Ocean) da [[Tekun Indiya]] ([[Indian Ocean]]), da [[Tekun Fasifika]] ([[Pacific Ocean]])
# {{cx|idiomatic}} cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.
# {{cx|idiomatic}} cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.

Revision as of 13:01, 2 August 2016

Suna / Noun

Tilo
teku

Jam'i
tekuna

Singular
ocean

Plural
oceans

f

  1. babban kogi wanda ruwansa yake da ɗanɗanon gishiri-gishiri da ya kewaye duniya, kuma manyan jiragen ruwa ke tafiya a kai. Akwai tekuna da yawa kamar Tekun Atalantika (Atlantic Ocean) da Tekun Indiya (Indian Ocean), da Tekun Fasifika (Pacific Ocean)
  2. (idiomatic) cika teku; watau kuɗi mai yawa da ba za su ƙirgu ba.