Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ji: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 5: Line 5:
# accept <> yarda ko bi
# accept <> yarda ko bi
#: ''ya ji maganata'', watau ya yarda da maganata.
#: ''ya ji maganata'', watau ya yarda da maganata.
# {{speaking a language}} [[understand]], [[speak]]
# {{cx|speaking a language}} [[understand]], [[speak]]
#: ''Ba na '''jin''' Hausa sosai, na fi '''jin''' Turanci <> I don't '''speak''' Hausa that well, I '''understand''' English much better.''
#: ''Ba na '''jin''' Hausa sosai, na fi '''jin''' Turanci <> I don't '''speak''' Hausa that well, I '''understand''' English much better.''

Revision as of 22:48, 21 September 2016

Verb

  1. listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
  2. feel <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
  3. think <> gane ko fahimta
  4. accept <> yarda ko bi
    ya ji maganata, watau ya yarda da maganata.
  5. (speaking a language) understand, speak
    Ba na jin Hausa sosai, na fi jin Turanci <> I don't speak Hausa that well, I understand English much better.
Contents