More actions
Created page with "Jami a aba mi sm. ni mutumin da ba Balarabe ba ne, ko Rabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ana da tauhidi ana cewa Muhammadu ja a bil Kur ani al'azim darikul huda ila kafati..." Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Suna (Noun) == | |||
{{suna|ajami|none}} | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
mutumin da ba [[Balarabe]] ba ne, ko ƙabila da ba ta [[Larabawa]] ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa | |||
#: ''Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami'' | |||
watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci). | |||
== Siffa (Adjective) == | |||
# Siffa tare da "rubutu", ''rubutun ajami.'' Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script. | |||
=== Tarihin Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 === | |||
* http://www.voahausa.com/a/3532528.html | |||
<html> | |||
<center><audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/a/a2/ajami-voahausarana-20161015.mp3" type="audio/mpeg"></audio></center> | |||
</html> | |||
[[Category:Terms with audio]] |