Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tabbata: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 2: Line 2:
'''tabbata''' (''tabbata, v1'')
'''tabbata''' (''tabbata, v1'')
# faru ko afku ko kasance <> an [[occurrence]], something [[transpired]]
# faru ko afku ko kasance <> an [[occurrence]], something [[transpired]]
#: abin da yake faɗi ya '''tabbata'''. <> what he says '''has occured'''.
#: ''abin da yake faɗi ya '''tabbata'''. <> what he says '''has occured'''.''
# zama ko cika ko isa <> turn into, [[become]]
# zama ko cika ko isa <> turn into, [[become]]
#: ta '''tabbata''' [['yar iska]] tun da ta fara [[karuwanci]]. <> she's '''become''' [[immoral]] ever since she got into [[prostitution]].
#: ''ta '''tabbata''' [['yar iska]] tun da ta fara [[karuwanci]]. <> she's '''become''' [[immoral]] ever since she got into [[prostitution]].''


'''tabbata''' (''tabbataa, v2'')
'''tabbata''' (''tabbataa, v2'')
# haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be [[certain]], to be [[sure]] of something, [[certify]], [[affirm]], [[confirm]], [[ensure]], become [[reality]]
# haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be [[certain]], to be [[sure]] of something, [[certify]], [[affirm]], [[confirm]], [[ensure]], become [[reality]]
#: na '''tabbata''' [[Kano]] ta fi [[Zariya]] kusa da Daura. <> I am '''certain''' Kano is closer to [[Zaria]] than Daura.
#: ''na '''tabbata''' [[Kano]] ta fi [[Zariya]] kusa da Daura. <> I am '''certain''' Kano is closer to [[Zaria]] than Daura.''
# ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> '''[[due]] to, unto, belongs to'''
# ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> '''[[due]] to, unto, belongs to'''
#: [[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] <> All praise and thanks '''belongs to''' Allah.
#: ''[[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] <> All praise and thanks '''belongs to''' Allah.''

Revision as of 15:37, 28 October 2016

Hausa

tabbata (tabbata, v1)

  1. faru ko afku ko kasance <> an occurrence, something transpired
    abin da yake faɗi ya tabbata. <> what he says has occured.
  2. zama ko cika ko isa <> turn into, become
    ta tabbata 'yar iska tun da ta fara karuwanci. <> she's become immoral ever since she got into prostitution.

tabbata (tabbataa, v2)

  1. haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be certain, to be sure of something, certify, affirm, confirm, ensure, become reality
    na tabbata Kano ta fi Zariya kusa da Daura. <> I am certain Kano is closer to Zaria than Daura.
  2. ba da gaskiya ko amincewa ko gaskatawa <> due to, unto, belongs to
    Godiya ta tabbata ga Allah <> All praise and thanks belongs to Allah.
Contents