More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
{{suna|gare|garuka}} | {{suna|gare|garuka}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
#babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A | #babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery. | ||
== Noun 2 == | == Noun 2 == | ||
{{suna|gare|none}} | {{suna|gare|none}} | ||
[[File:bicycle tire toy.jpg|thumbnail| yarinyar dake wasa da [[gare]] a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [http://blogs.worldbank.org/africacan/using-knowledge-fight-poverty-africa] ]] | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# | # Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a [[circular]] makeshift kid's toy made from bicycle tires made to be rolled around. {{syn|gare-gare}} |