More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 19: | Line 19: | ||
#: '' It's the '''matter''' of monetizing that is bothering <> '''Matsalar''' kuɗi ce ta ke damu na. '' | #: '' It's the '''matter''' of monetizing that is bothering <> '''Matsalar''' kuɗi ce ta ke damu na. '' | ||
#: ''What's the '''matter''' with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?'' | #: ''What's the '''matter''' with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?'' | ||
# {{cx|in forming indefinites}} ko da, duk da haka | |||
#: ''They were action-focused, no '''matter''' which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, '''ko da''' wane yare su ke magana kuwa.'' |
Revision as of 14:39, 5 November 2016
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
- look into the matter <> bincika al'amarin.
- take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
- make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
- Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
- Worldly matters <> Al'amuran duniya.
- the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
- difficult problem, issue <> matsala, illa
- What's the matter? <> Menene matsalar? <> Me ya faru?
- It's the matter of monetizing that is bothering <> Matsalar kuɗi ce ta ke damu na.
- What's the matter with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?
- (in forming indefinites) ko da, duk da haka
- They were action-focused, no matter which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, ko da wane yare su ke magana kuwa.