Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ka: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Pronoun == {{pronoun}} # you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe. #: ''maganin da '''ka''' sha ya yi..."
 
No edit summary
Line 3: Line 3:
# you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe.
# you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe.
#: ''maganin da '''ka''' sha ya yi amfani. <> the medicine '''you''' (male) drank worked.''
#: ''maganin da '''ka''' sha ya yi amfani. <> the medicine '''you''' (male) drank worked.''
# wakilin suna mai nuna umarni ga namiji.
#: ''An ce kada '''ka''' tafi. <> You were told not to go.''
#: '' '''Ka''' ce: "Allah ne Mafi sanin tsawon zaman da suka yi."  <> Say, Allah is most knowing of how long they remained. '' [[Quran/18#18:26|Quran 18:26]]
# wakilin suna da ke nuna namiji wanda ake magana da shi wajen yin abin da ya wuce.
#: ''An ce '''ka''' zo ba na nan. <> I heard that you stopped by while I was gone.''
# alternate spelling for [[kai]].

Revision as of 18:36, 23 November 2016

Pronoun

Pronoun
ka

  1. you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe.
    maganin da ka sha ya yi amfani. <> the medicine you (male) drank worked.
  2. wakilin suna mai nuna umarni ga namiji.
    An ce kada ka tafi. <> You were told not to go.
    Ka ce: "Allah ne Mafi sanin tsawon zaman da suka yi." <> Say, Allah is most knowing of how long they remained. Quran 18:26
  3. wakilin suna da ke nuna namiji wanda ake magana da shi wajen yin abin da ya wuce.
    An ce ka zo ba na nan. <> I heard that you stopped by while I was gone.
  4. alternate spelling for kai.
Contents