More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
{{noun|eye|eyes}} | {{noun|eye|eyes}} | ||
{{suna|ido|idanu|idanuwa}} | {{suna|ido|idanu|idanuwa}} | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[eye]] <> sashen da ke a fuska sama da hanci wanda ake [[gani]] da shi {{syn|ijiya}} | |||
# a water [[well]] or [[spring]] or opening. <> maɓugar ruwa, musamman rijiya ko a saman dutse. | |||
# da idon [[basira]] da ƙoƙari <> [[careful]] and [[intelligent]]. | |||
#: ''Yana da '''ido''' <> He is very '''careful''' = He has '''wisdom'''.'' | |||
# navigator, tour guide <> jagora ko mai fahimtar da wani akan wasu harkoki. | |||
#: ''Audu ne '''ido''' na a Kano. <> Audu is my '''eyes''' (tour guide) in Kano.'' |
Revision as of 16:09, 27 November 2016
m
- eye <> sashen da ke a fuska sama da hanci wanda ake gani da shi
- Synonym: ijiya
- a water well or spring or opening. <> maɓugar ruwa, musamman rijiya ko a saman dutse.
- da idon basira da ƙoƙari <> careful and intelligent.
- Yana da ido <> He is very careful = He has wisdom.
- navigator, tour guide <> jagora ko mai fahimtar da wani akan wasu harkoki.
- Audu ne ido na a Kano. <> Audu is my eyes (tour guide) in Kano.