Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wadata: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 4: Line 4:


==Verb==
==Verb==
[[wadata]] | [[wadace]] | [[wadaci]]
[[wadata]] | [[wadace]] | [[wadaci]] | [[wadatu]]
# [[enrich]], be [[sufficient]] or [[enough]] for someone, [[suffice]].
# [[enrich]], be [[sufficient]] or [[enough]] for someone, [[suffice]].
#: ''Gidan ya '''wadace''' mu. <> The house is '''adequate''' for us.''
#: ''Gidan ya '''wadace''' mu. <> The house is '''adequate''' for us.''

Revision as of 10:59, 4 December 2016

Noun

f

  1. isasshen samu. yalwa arziki <> wealth, sufficiency

Verb

wadata | wadace | wadaci | wadatu

  1. enrich, be sufficient or enough for someone, suffice.
    Gidan ya wadace mu. <> The house is adequate for us.
    Kamfanin man Najeriya NNPC yace yana da isasshen man da zai wadaci kasar. <> The Nigerian Oil company NNPC says that there is enough oil to suffice the country.
  2. Become wealthy, self-sufficient.
  3. Be contented. <> wadatar da.
    Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya wadata shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su wadatar da kasar da shinkafa da sauran cimaka. [1]