Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

emotion: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Noun == {{noun}} # A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, tauri..."
 
No edit summary
Line 2: Line 2:
{{noun}}
{{noun}}
# A [[human]] [[feeling]] such as [[sadness]], [[anger]], [[loss]], [[sympathy]], etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu [http://kamus.shamsuddeen.com/emotion.html]

#: ''Loss is a powerful '''emotion'''.'' <> Rashi shauƙi ne mai '''matuƙa'''.
#: ''Loss is a powerful '''emotion'''.'' <> Rashi '''[[shauƙi]]''' ne mai matuƙa.

===Related words===
===Related words===

Revision as of 14:43, 31 August 2015

Noun

Singular
emotion

Plural
emotions

  1. A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu [1]
    Loss is a powerful emotion. <> Rashi shauƙi ne mai matuƙa.

Related words

Emotions or feelings (edit)
anger - confusion - embarrassment - envy - fear - happiness - hate - love - regret - sadness - shame - surprise - worry