Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bold: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Line 24: Line 24:
===Verb===
===Verb===
{{verb}}
{{verb}}
# To '''bold''' text is to make words that are written with thicker lines. <> '''[[kaurara]]''' - [[sauya]] [[rubutu]] ya zama [[mai kauri]] ko [[tsoka]]
# To '''bold''' text is to make words that are written with thicker lines. <> '''[[kaurara]]''' - [[sauya]] [[rubutu]] ya zama [[mai kauri]] ko [[tsoka]], [[zuga]]
#: ''On your report, '''bold''' your name so it's easier to see.'' <> Ka '''[[kaurara]]''' sunan ka a [[rahoto]]n don ya yi sauƙin gani.
#: ''On your report, '''bold''' your name so it's easier to see.'' <> Ka '''[[kaurara]]''' sunan ka a [[rahoto]]n don ya yi sauƙin gani.
{{synonyms|thicken}}
{{synonyms|thicken}}

Revision as of 14:09, 11 December 2016

English Homophones

Adjective

Positive
bold

Comparative
bolder

Superlative
boldest

  1. If someone is bold, that means they are brave and willing to take risks. <> Mutum mara jin tsoro, gabagaɗi, mai gwarzawa, mai jarumtaka, gagarumi, mai ƙarfin zuciya
    It takes a bold man to walk on hot coals. <> Tafiya kan garwashi sai gagarumin mutum.
    That is a bold idea. <> Wannan ra'ayin tayi gabagaɗi.
  2. Bold text is writing that is made with thicker lines. <> Rubutu ko zanen da ke da kauri.
    The first letter in the line above is in bold text. <> Harafin farko na cikin layin rubutun sama a cikin kauri ya ke.

Synonyms


Verb

Plain form (yanzu)
bold

3rd-person singular (ana cikin yi)
bolds

Past tense (ya wuce)
bolded

Past participle (ya wuce)
bolded

Present participle (ana cikin yi)
bolding

  1. To bold text is to make words that are written with thicker lines. <> kaurara - sauya rubutu ya zama mai kauri ko tsoka, zuga
    On your report, bold your name so it's easier to see. <> Ka kaurara sunan ka a rahoton don ya yi sauƙin gani.