Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanyi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 4: Line 4:
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's [[cold]]/[[freezing]]. ]]

<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]

# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]].
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]].
# danshi musamman na ruwa.
# danshi musamman na ruwa. <> [[dampness]], cold moisture.
#: ''Ruwan '''sanyi''' <> '''Cold''' water.''
# sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.

# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.

Line 13: Line 14:
# [[sanyin magana]]; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.

# [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.

[[Category:Weather]]